TAMBAYA TA 2,798

*Asssalamu Alaikum* . . *Tambaya ta 2,798:* = Menene matsayin mutumin da baya sallah sai ta asuba kadai ??? = = Amsa = = _Toh wannan kai tsaye muna iya cewa ya zama Fasiqi, sannan kuma ana jiye masa tsoron ranar alqiyama kada Allah ta'ala ya tasheshi cikin tawagar munafikai, Sannan kuma idan bayayin sauran sallolin ne saboda kasala da shagala shaidan ya shagaltar dashi amma yayarda suma wajibaine kawai shaidancine yasa bayayi shine zamuce masa fasiqi. Amma idan bayayinsune sabosa shi bai yarda su din wajibai bane wato yana musun wajabcin sauran sallolin shine yasa bayayi toh wannan kai tsaye shikenan yazama cikakken kafiri irinsu fir'auna da hamana kuma duk hukunce hukuncen musulinci basa gudana akanshi. Hakama idan gidan boka yaje ko wani dan tsubbu shine ya hanashi yin wadannan sallolin toh nanma dai yazama arne original*****_ = = Allah Ta'ala ya Tsaremu . . *DAGA ZAUREN* . *KITABU WAS SUNNAH* . *مجلس تعليم الكتاب والسنة* 📓📔 Watsaps 08036222795 08136182627 . . Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/ . ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ. . Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka Wa,atubu ilaika
Post a Comment (0)