TAMBAYA TA 44

TAMBAYA ======== 👇 MALAM mutumne yakeda mata 2, yana aiki a Inda 1, take se weekend yake xuwa gurin 1, amma inyaxo kwana 1, yakeyi y koma MLLM tun tanajin kunya bata masa mgn dangane d sha'awar d take damunta ,hartazo tana gyamasa seyace wai yanayin aikine,MLLM akwai lokcin d hartayi jinin al'ada t gama bexoba takumayin wani jinin, kuma har g Allah tana jin sha'awar mijinta MLLM intamai mgn bawata mgn me dadi d zegayamata koya rarrasheta intace t barshi d Allah tayi dede? AMSA ====== 👇 Maganar barinsa da Allah ma bai taso ba. Fitowa zatayi ta gaya masa yake musu adalci wajen rabon kwana, tinda haka Allah yace. idan bazaiyi adalci ba ya auri guda daya kawai. Sabida haka, tinda abin ya zama haka kina shiga wani hali na sha'awa matsananciya sai yake daukarki yana kaiki inda yake aikin, idan kikayi kamar sati daya, itama sai yazo ya dauketa a lokacin da ya dawo dake. Idan yayi haka ya tabbatar da adalci a gidansa. Kuma zai kubuta a wurin Allah. Allah shine masani ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
Post a Comment (0)