TAMBAYA TA 2,800

*Asssalamu Alaikum* . . *Tambaya ta 2,800:* = Akwai daleeli a shari'ance mutun ya da salloli biyu( dhur da asr a lokaci daya, magrib da isha' a likaci daya) hade ba tareda wani uzuri ba = = Amsa = = _Toh idan limamine shi ratibi wanda yake jagorantar mutane sallah toh lallai akwai dalilinda shi zai iya hade muku sallah koda kuwa ku din bakusan menene hakikanin dalilinda yasa yayi hakanba, walau wata maslahace shi ya hango muku amma bai gaya mukuba kokuma wani uzirine ya taso masashi, to shi limami ratibi a haqqinsa yanada hujjar yin hakan a shari'a saboda wani hadisi daga Abdullahi Dan Abbas yace: Annabi (s.a.w) ya hada mana sallah a garin madina batareda ruwa ko wani uziri sananne ba. Hadisin yana cikin Riyadus salihin****_ _Amma duk wanda ba limami Ratibi ba shi bai kamata yayi hakanba dankuwa babu dalili akanshi*****_ = = Allah Yasa mudace . . *DAGA ZAUREN* . *KITABU WAS SUNNAH* . *مجلس تعليم الكتاب والسنة* 📓📔 Watsaps 08036222795 08136182627 . . Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/ . ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ. . Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka Wa,atubu ilaika
Post a Comment (0)