TAMBAYA TA 2,863

*Asssalamu Alaikum* . . *Tambaya ta 2,863:* = Game da tambaya ta 2,851 to Dan Allah ynx idan nayi salati amma ba ibrahimiyya ba a ranar jumaa ko bayan sallar asubah da magariba toh yayi ko sedai dole ibrahimiyya kawai ake ji = = Amsa = = _Toh wannan dan kayi wani salati kawai ba'a cewa kayi laifi, amma sedai aduk wajenda shari'a tace ayi salati to nan kuma wajibine Ibrahimiyya zakayi tunda shi kadaine ya tabbata daga Annabi, amma inkayi wani salati to kasani kacanza salatin Annabi da salatin wani kaga sai ka bazama neman hujjarda zaka gayawa Annabi (s.a.w) aranar lahira****_ _Sannan kuma duk wata lada ko falalarda ake samu na sakati a ke6ance to kai bakada wannan ladar kuma bazaka sami wannan falalarba, wannan yasa malamai suke cewa indai mutum dacewa yake nema da falala tabbatacciya to yatsaya akan wanda Annabi (s.a.w) ya koyar shine yakeda tabbas, amma dan mutum yayi wani salati bana ibrahimiyya ba kuma be jinginama wannan salatin wata falalaba to wannan kai tsaye ba'a cewa yayi laifi***_ = = Allah Yasa mudace . . *DAGA ZAUREN* . *KITABU WAS SUNNAH* . *مجلس تعليم الكتاب والسنة* 📓📔 Watsaps 08036222795 09031200070 . . Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/ . ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ. . Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka Wa,atubu ilaika
Post a Comment (0)