TAMBAYA TA 3,173

*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,173:*
=
Mutum ne ya samu raka'ar qarshe a sallar isha'i to idan ya tashi qarasa sauran ya zaiyii sannan kuma da Wanda ya samu raka"ar qarshe a sallar magariba shima ya zai qarasa sauran raka'o'in da baisamu ba
=
=
Amsa
=
_Toh wanda ya samu raka'ar karshe na isha'i idan yatashi zai fara kawo raka'a daya me fatiha da sura kuma karatu a bayyane se ya zauna zaman tahiyya sannan ya sake mikewa ya ciko raka'o'i biyu masu fatiha fatiha kadai a sirrance karya bayyana. Hakama wanda ya samu ta karshen magriba zeyi, dayan farko fatiha da sura abayyane seya zauna tahiyya sannan ya tashi yaciko dayar me fatiha kadai banda sura a sirrance******_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Post a Comment (0)