TAMBAYA TA 3,174

*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,174:*
=
Shin wai idan mutum yanajin bayan gari a lokacin da yake sallah shin xe yanke sallah nne yaje yayi in yaso daga baya xmasake wata kokuma kuma idan kadan-kadan mutum yakeji shima ya mutum xeyi da kuma fitsari don Allah amin bayani
=
=
Amsa
=
_Toh Annabi (s.a.w) yace babu kamalar sallah ga wanda yake matse fitsari ko bayan gida, saboda haka inhar abun ya matseshi sosaine tayadda baze iya samun natsuwa a sallarba to wannan dole ze yanke wannan sallar yaje yabiya bukatar se yadawo yayi sabuwar sallah. Amma idan ba sosai yakejiba to wannan ze iya kokartawa ya kammala sallarshi matukar dai bazai rasa natsuwa acikin sallarba****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Post a Comment (0)