TAMBAYA TA 3,175

*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,175:*
=
Ni makitsiyace naji fadakarwa, takarin gashi da akayi sainace nadena  amma sai mutum yazomaka da zare yace wai dan allah kakara masa wai, ai mijinsa zaiyiwa ado, ance indai mijinka zaka yiwa wai bamatsala?
=
=
Amsa
=
_Toh aini tun farkoma bansan wanene wanda ya haramtawa mace tayi kitson zareba dan haka mu a wajenmu hatta wacce batada miji ya halasta tayi kitson zare domin kwalliyace kuma bansan wanda ya haramtawa mata suyi kwalliya da zareba. Amma dai nasan hadisinda Annabi (s.a.w) ya tsinewa me karin gashi da wacce ake karama. Dan haka idan gashine to wannan ba matar aureba ko wacece haramunne tayi karin gashi akanta matukar dai tana sallah****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Post a Comment (0)