TAMBAYA TA 3,176

*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,176:*
=
Inazaune gidan haya to saiyazamana matan gidan duk Suna gaisawa da mazajen gidan harda hira ,to gaida mazansu Dan bansababah sunajin haushi to shine nake da tambaya a shari'a ya halatta in dunga gaida mijin wata ko hira dasu?
=
=
Amsa
=
_Babu laifi dan kin gaisheshi idan takama, ammafa babu wanda ya dora miki cewa dole dole sekin gaishesu sedai kawai hakan a babin kyautatawa yake cikin mu'amala dan haka babu dalilinda zesa su zargeki dan bakya gaishesu. Amma kuma koda mukace ya halasta ki gaishesu bawai cewa akai kullun kullun sekinbi kowannensu kin gaisheshiba, Aa misali yazo wucewa ko kinzo wucewa kuka hadu shine mukace babu laifi ki gaisheshi amma babu dalilinda zesa kuma ki maida mijin wata yazama abokin firarki wannan haramunne kai tsaye*****_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika

Post a Comment (0)