TAMBAYA TA 40

TAMBAYA ======== 👇 Assalamu alaikum. Malam barka da safe , dafatan kana lfy. Malam ya halasta mutum yabi wanda jamaa suke zarginsa da dan dubane sallah. Sakamakon yadda jamaa suke ganin masu motoci na zuwa wajensa mata da maza kuma Kuma limami ne a unguwarmu. AMSA ====== 👇 Duk mutumin da yake tsubbu ko duba ko tsafi ko dabo, idan yayi sallah shi kansa bazata karbu ba, bare kuma yayiwa mutane sallah, Sabida haka bai halatta a bishi sallah ba. Allah shine masani. ✍ ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876
Post a Comment (0)