TAMBAYA
========
👇
Assalamu alaikum
Akarmukallahu ruwan da aka sa detol a cikinsa domin kashe kwayoyin cuta, ana iya anfani da shi wajen Ibada.
AMSA
======
👇
Tabbas duk wani abu da aka zuba a cikin ruwa wanda za'a chanja kalarsa ko dandanonsa ko kanshinsa domin kashe wasu kwayoyin cuta, ba haka kawai ba, Sabida idan Anyi amfani da asalin ruwan a haka zai iya haddasawa wanda zai wanda yayi amfani dashi matsala a jikinsa ko a cikinsa, babu lefi idan akayi amfani dashi.
Kenan idan akazo haka an shiga fagen larura kuma, ita kuma larura akwai wata ka'ida da malaman usul suke amfani da ita a wannan fagen da cewar ADDARURAAT TUBIHUL MAHZUURAAT, Wato larura tana halatta abinda yake Haramun.
Allah shine masani.
✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876