HUMBURGER

🌮🌮🌮🌮🌮🌮
MY KITCHEN IFTAR DISHES
HAMBURGER
Fulawa
Kwai
Nama
Salad
Tumatir
Albasa
Attaruhu
Dandano
Curry
Yeast
Baking powder
Za ki tafasa nama da albasa da kayan kanshi amma naman tsoka zalla ki daka shi sosai ki ajiye agefe ki dafa kwai shima ki ajiye kiyi grating attaruhu da albasa ki ajiye sannan ki wanke salad ayadda take ba sai kin yanka ba ki tsane shi,sai ki dauko roba ki zuba yeast ki sa masa ruwan dumi ki bar shi don ki gane idan yana da kyau sai ki fasa kwai ki zuba aciki    tare da attaruhu da Albasarki ki sa nama da dandano da gishiri da curry Kazan sai ki zuba baking powder ki buga shi sosai sannan sai ki zuba fulawa ki kwaba kamar kwabin Fanke ki sa shi waje mai dumi don ya tashi .Idan ya tashi sai ki soya kamar fanke amma shi manya sosai sai ki ajiye shi agefe,ki yanka kwai da tumatir da albasa circle sai ki dauko Hamburger dinki ki raba shi biyu ki shimfida salad akai ki sa tumatir albasa da kwai sai ki rufe da wani salad din sannan ki dauko dayan barin ki rufe shikenan kin gama.
Enjoy
Admins
Naja'atu Muhammad(Mmn.  Umar)
A'isha Farouk(Mmn Abdul)
Rukayya Bello(Mmn Husnah & Muhsin)
Zainab .A. Baba
Axeexa Tijjani.
Momma.
MY KITCHEN IFTAR DISHES
Muna tare😘😘😘😘😘😍😍😍
🤝🤝🤝🤝🤝.

Post a Comment (0)