MACE ZATA IYA YANKE KITSONTA BAYAN KAMMALA UMRA?

*_MACE ZATA IYA YANKE KITSONTA BAYAN KAMMALA UMRA?_* *Tambaya* Assalamu alaikum malam. inada tambaya don Allah in mutum yayi umarah sai ya yanke gashinsa, amma na mace nake nufi .idan tayi kitso zata iya kama jelar kitson daya ta yanke, kuma kamar yaya za'ayanke gashin don Allah inason amsar dawuri Allah yataimaki mlm, yakara ma imani Allahumma Ameeen. *Amsa* Wa'alaikum assalam, za ta iya kama gargawadon gabar dan yatsa sai ta yanke. Allah ne mafi sani. 28/04/2016 Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa. Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ. Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci. ______________________________________ » Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp). ‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.
Post a Comment (0)