MACE ZA TA TSAYA A BAYAN MIJINTA !



MACE ZA TA TSAYA A BAYAN MIJINTA !

*Tambaya*
Salamun alaikum, akramakallah shin ko yana halatta Mata da miji su hada sawu (wato kafada da kafada) a yayin da suke sallah a gida?

*Amsa*
Wa alaikumus salam 
Bai halatta ba, saidai ta tsaya a bayansa, kamar yadda Hadisin Anas lokacin da Manzon Allah ya je gidansu ziyara ya tabbatar

Allah ne Mafi sani

*Dr Jamilu Yusuf Zarewa*

4/2/2021

Daga *ZAUREN FIQHUS SUNNAH*
Post a Comment (0)