Fassarar Kalaman Fim Ɗin Action Jackson
• Shiri - Action Jackson
• Shekarar Fita - 2014
• Jarumin Shiri - Ajay Devgan
• Fassarawa - Haiman Raees
• Mujhe bahut darr lagta hai apne aap se aur apne gusse se.
* Ni kaina tsoron kaina nake yi da kuma fushina.
Ajay Devgan
• Pehle daru peeta tha, maar peet karta tha ... toh Singham tha ... maine isse sab kuch chhudake chewing bana diya.
* Da fari shan giya yake yi, da yawan faɗace-faɗace... Sai kuma ya koma kamar wani zaki... Duk na sa shi ya bar wannan, na mayar da shi kamar cingam.
Sonakshi Sinha
• Saala jisne daru banaya hai uska putla banana chahiye.
*Ya kamata mu sasssaƙa gunkin wanda ya ƙirƙiro giya.
Ajay Devgan
• Pasand aaya toh dil mein ... nahi toh dimaag mein bhi nahi.
* Idan har ina son shi, to a zuciyata yake... In kuwa ba haka ba, ko a ƙwaƙwalwata ba shi.
Ajay Devgan
• Main ek hi baar bolta hoon ... kyun ki doosri baar sunne ke liye tu nahi hoga.
* Sau ɗaya nake magana, saboda ba za ka rayuwa ba balle ka ji a karo na biyu.
Ajay Devgan
✍🏻
Haiman Raees
# haimanraees
Haimanraees@gmail.com
Miyan Bhai Ki Daring