WWW.HAIMAN.COM.NG
*Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu._*
Wannnan shafin Yanar gizo mai suna a sama na farin cikin Sanarwa daukacin Al'ummah cewa kofa a bude take ga *Malamai, Dalibai, masu bincike, Marubuta* tare da dukkan sauran jama'a daga kowane bangare cewa: duk wanda yake da wani rubutu nasa ko na wanin sa mai muhimmanci a kowane bangare na rayuwa ko Addini, yana iya turo mana shi domin mu saka a wannan shafi namu don amfanin Al'ummah baki daya. Kuma da zarar munga wannan rubutu ya cancanta, nan take zamu daura shi a shafin namu tare da suna da kuma sauran bayanan wanda ya turo rubutun ba tare da jinkiri ba. Sai dai in akwai 'yan gyare gyare na rubutu, to wannan muna iya gyarawa domin hakan ya samar da Nishadi ga masu karatu.
Kuna iya samun mu ta wadannan hanyoyin:
Phone: +2348185819176
Email: Infohaiman999@gmail.com
Facebook/HaimanRaees
Twitter: @HaimanRaees