MAGANGANUN ANNABI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM DANGANE DA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM

MAGANGANUN ANNABI
(S.A.W) GAMEDA LAFIYAR JIKI

1: Ku shaayar da Matayenku masu ciki Nono, domin yana qara qarfin Hankalin Jariri.

2: Duk wanda ya saba yawan ci da sha, zuciyarsa zata Qeqashe.

3: Abubuwa 3 jiki na jin dadinsu:

i: Sanya Turare.

ii: Tufafi mai
laushi.

iii: Shan Zuma.

4: Ina shawartanku da Zuma, na rantse da wanda raina yake hannunsa, babu wani gida da akwai zuma cikinsa face mala'iku sunaiwa mutan gidan Istigfari, Idan Mutum yasha Zuma, Magunguna Dubu sun shiga cikinsa, kuma Cuta Dubu ta fita,daga jikinsa, in yamutu alhali zuma na cikinsa, wuta bazata shafeshi ba!

5: Duk maison Qarfin Hadda, to ina shawartansa da shan zuma.

6: Idan mace ta Haihu, yazama, farkon abinda zata ci shine

Danyen dabino mai zaqi da kuma
busashe, domin da ace akwai wani abu dayafi wannan kyau ga mai jego, da Allah madaukaki ya shaayar da Maryaama a.s shi sanda ta haifi Isa a.s.

7: Naman saniya cuta ne, Nononta Maganine, Naman tumakai Maganine, nononsu cutane!!!

**wannan modern science ya tabbatar dashi, domin Red meat cutane ga Lafiyar mutum, musamman wanda yakai 50+yrs,bsadaqa Rasulul Amiyn

8: Kuci Kankana, domin ita yayan
itace Aljannah ne, acikinta akwai Albarka dubu, da Rahama dubu, kuma cinta waraka ne daga dukkan cuta.

9: Kuci Kankana, domin ita abinci ce kuma abin sha, tana wanke ciki kuma tana qara ruwan Maniyi, tana inganta Jima'i, kuma tana gyara Fata.

10: Annabi Nuh ya kaiwa Allah
koken damuwa, sai Allah ya masa
wahayi akan yaci Inabi (grape) domin yana tafiyarda Damuwa!!!!!!

Allah ka Qaremu da Lafiya, Lallai
Manzon Allah s.a.w shine Babban
Qwararren likita, wanda ya qware batare da Course ko training ba! Allah kai salati ga Manzonka (saw).

📒📒 ISLAM FOR ALL MUSLIMS FOUNDATION ✔
Post a Comment (0)