SHIN DA GASKE NE FIR'AUNA BAI TABA HAIHUWA BA?

*SHIN DA GASKE FIR'AUNA BAI TABA HAIUWA BA?*
:
DAGA ZAUREN
📕 *HISNUL MUSLIM*📕
:
     *TAMBAYA*
Assalamu 'Aalaikum malam ga tambayata inaso aimun bayani akan,fir,auna naji ance bashida d'a kuma yanzu naji anacewa anhaifa mashi yara amma basu dadewa suke mutuwa.Dan Allah malam maye gsky magana aciki...
:
*AMSA*
Gaskiya iyakacin sanina gamada duk wata qissa ta fir'auna bawani labari dayabayyana cewa yanada Da amma wannan baya nuna cewa bashidashi din domin idan qur,ani yazo zaibaka labarin wani mutum kirki ko mutumin banza bawai komai narayuwarsa ake gayamaba a,a abinda yake da muhimmanci wanda shine akeso kafahimta shiza agayama amma bawai komaiba shidai fir,auna so ake anuna mana irin girman kafircinsa da dagawar dayayi dayanda yayi zalinci ga kuma makomarsa yanda takare wannan shine akeso musani mudau darasi bawai yayansa da iyayansaba danhaka yanada yaya ko bashidasu bashine abinda akeso abamu labarinba kuma kema dakika tambaya idan angaya miki din bawani amfani zaimikiba dama tambaya kikai akan sallah ko wata ibada yafi miki amfani bawai sanin yayan fir,aunaba amma saiga mutum yana tambayar wai sunayan wuta yakeso kagayamar kuma watakila baima iya sallah ba to mezakayi da sunayan wuta? Allah shine masani
:
*JUNAIDU BALA ABDULLAHI*
Abu salmah
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ ((
====================√
Banaka bane kada ka chanja komai, kaji tsoron ALLAH
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667
684316700356/?fref=none
Post a Comment (0)