*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,247*
=
Shin amsa sallama da cewa 'Wa'alaykumussalam wa rahmatulLaah wa barkatuhu wa magfiratuhu'. Shin na hudun(wa magfiratuhu) ya inganta?
=
=
Amsa
=
_Toh Allahu ta'ala A'alam, amma mudai anan kuma ayanzu abinda ya bayyana garemu shine wannan karin wamagafiratuhu be tabbataba, abinda kadai ya tabbata shine Wa'alaikumussalam warahmatullahi wabarakatuhu, amma fadin Wamagafiratuhu wannan be tabbata daga Annabi (s.a.w) ba, abisa abinda ya bayyana garemu a yanzu***_
_(Aduba Tafsirin Qurdubi mujallad na biyar daga kan shafi na 216 zuwa shafi na 221)_
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah
anta astagfiruka wa atubu ilaika