MENENE HUKUNCIN MIJIN DA BAYA GANIN DARAJAR IYAYEN MATAR SA?

*MENENE HUKUNCIN MIJIN DA BAYA GANIN DARAJAR IYAYEN MATARSA?*
:
DAGA ZAUREN
📕 *HISNUL MUSLIM*📕
:
*TAMBAYA*
Malam Dan allah inadamiji Amma baiganin mutumcin iyayena saboda ansani makaranta yace baxanyiba iyayena sunce sainayi kumafa anyi alkawari zancigaba in anyi aure ama yanzu yace baxanyiba sanadiyar yace baxanyiba iyayena sunce sainayi saboda anyi alkawari shine yace baiganin darajarsu da mutumcinsu tom malam xan iya zama dashi koko inrabudashi yace har abada yabar ganin mutumcinsu inrabudashi koko inzauna dashi dan hakama yanzu ina gidan mune
:
*AMSA*
Duk namijin daya tabbatar baya ganin mutumcin sirikansa mace tanada zabin tazauna dashi kota rabu dashi domin ganin mutuncin iyayanta da girmamasu bawai kyautatawa bace wajibi ne akansa wannan yana cikin hakkoki goma da mace take dashi akan mijinta dan haka inhar anyi alkawari dashi ya amince daga baya idan yace baiyaddaba bashida hujja saba yarjejeniya sufface ta kafirai Allah shine masani
:
*JUNAIDU BALA ABDULLAHI*
Abu salmah
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ ((
====================√
Banaka bane kada ka chanja komai, kaji tsoron ALLAH
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-6676
84316700356/?fref=none
Post a Comment (0)