SHIN MACE ZATA IYA HAILA HAR NA TSAWON WATA DAYA

*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,244*
=
Shin mace zata iya haila har tsawon wata daya ko fin haka kuma har ta daina sallah na tsawon wannan kwana kin
=
=
Amsa
=
_Eh, babu shakka kwarai kuwa zata iya. Misali wacce take hailan kwanaki 7 aduk wata se wata larura tasameta walau kila wani magani tasha kokuma hakanan seta dena ganin hailar har tsawon watanni hudu misali, to daga baya kuma se hailar tadawo dakanta kokuma tasha magani hailar tazo to kaga wannan hailar watanni hudunda tatara idan yatashi zuwan mata to yana iya daukar wata guda yana zuwa tunda idan ka hada kwanaki bakwai so hudu wata guda zebaka to dama hailar wata hudune batayiba to infa yatashi zuwa yana iya share wata guda be daukeba dan haka zata cigaba da zama harse ya dauke kafin tayi wanka tacigaba da harkokinta*****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
Post a Comment (0)