SHIN YA HALATTA A SANYA KAFI A GIDA SABODA BARAYI DA MAKAMANTAN SU?

*Asssalamu Alaikum*
.
.
*Tambaya ta 3,230:*
=
Shin ya halatta asanya kafi a gida saboda barayi da yan ta'adda?
=
=
Amsa
=
_Toh wannan kuma ai hukuncinsa ya bayyana, domin shi wannan kafin bokaye da 'yan tsubbu suke bayar dashi kuma zuwa wajensuma haramunne ballantana kuma gaskatasu harka aikata abinda sukace kayi. A takaice dai wannan kafin haramunne wadansuma suna ganinshi amatsayin shirkane, domin tsaro na Allah ne shine yaka bayardashi yadda yaso ga wanda yaso kuma sadda yaso amma wannan kafin babu shakka haramunne. Babban kafi shine tsoron Allah dabin tafarkin Annabi (s.a.w) duk abinda ze sameka gara yasameka kana me bin kitabu da sunnah yafi akan ace abun yasameka kanabin bokaye wajen neman kafi ko wani abu*****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika
Post a Comment (0)