BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA TALAKAWAN AREWACIN NIJERIYA

✔%BUDADDIYAR WASIKA ZUWAGA TALAKKAWAN AREWACIN NAJERIYA.✔
🔴 (IDAN KUNNE YAJI...)
Bayani: ka daure ka karanta kuma ka tura ma wani
🔰 SHIMFIDAR SAKON: Yakai Dan arewacin najeriya ka tsaya,ka natsu,ka duba, kuma ka kula ; wan nan abun kunya ne gare ka, gare ni, gare ki(gare mu baki daya )wai yanzu har ankai lokacin da Dan Arewacin najeriya zai dauki wani mutum wai shi OBASANJO mutum mai kamala mai dattakun da zai fadi magana ka dauke ta da wani abun dubawa kuma abun amfani a gare mu.
🔰 WANE NE OBASANJO
🔹Mutum ne da ya lalata Arewa, ya war gaza duk wani ci gaba da zai iya zuwa Arewa,🔸mutum ne da yayi sanadiyyar lalacewar kamfanonin dake Arewa kamar Matatar mai ⛽da ke garin Kaduna har sai bayan hawan marigayi UMAR MUSA YAR'ADUA San nan ya fara farfado da ita , zuwan Dan uwan dayan ke da wuya watau JONATHAN ya ida dur kusar da ita dama sauran makaman tan wan nan, 🔺Mutum ne da ya kira mu da sunan Kaji🐓 (acewar shi: yan Arewa kaji ne sai da tsaba da ka watsa sai suyi ta tsatsaga kayi abun da ka keso ka gama basu dawo takai ba), ▪mutum ne wanda yaso ya gaje shugaban cin najeriya ban da Allah ya taimaka majalissar wan can lokacin tafi karfin shi dole ya hakura.
🔰BURIN OBASANJO
Babban burin OBASANJO shida mukarraban sa shine chusa ma talakkan najeriya ganin gazawar Gwamnatin MUHAMMADU BUHARI da kuma rusa gwamnatin ; dalilin kuwa shine Rusa cigaban da suke ganin zaizo Arewa da ma kasa baki daya.
To amma hakan yayi masu wahala saka makon yanda suke ganin talakkan najeriya a kullum kara hakuri yake akan halin da ya tsinci kansa a wan nan lokacin.
OBASANJO ya tabbata idan har suka bari BUHARI yayi shekara takwas (8) a matsayin shugaban kasar najeriya to duk wasu munafukai irinsa asirin su ya gama tonuwa kuma sun gama tasiri a kasar nan domin sun tabbata aniya da manufar BUHARI shine kawo gyara da cigaba mai dorewa Wanda zai dauwama na har abada a kasar nan kamar yan da sauran kasashen da suka ciga ba a duniya; duba da lokacin da ake yi masu gyara suma sun sha wahal halu da dama amma da suka yi hakuri yanzu ya zama sai dai tarihi ko kuma su gani a wasu kasashen.
🔰 DAGA KARSHE
Wan nan dai wani kalu bale ne dake tun karo mu idan mun hankalta to aniyar tsoho fa sai ta koma mashi idan kuma sabanin haka ya faru watau muka bijire mukayi kunnen uwar shegu to wallahi zamu hau dokin da nasa ni kuma "BURIN TSOHON CAN ZAI CIKA" San nan sai a koma yar gidan jiya watau da kwance uwa kwance ma'ana yan da muka sha wahal halu a baya na mulkin kama karya zai dawo a ciga ba daga inda aka tsaya. IDAN KUMA KUNNE YAJI👂🏻.......
ALLAH (s.w.t) ya kara karemu daga sharrin masu sharri ya kawo mana zaman lafiya da ciga ba mai amfani a kasar n

Post a Comment (0)