FASSARAR WAKAR GERUA

Fassarar Wakar Gerua

Sunan Waka: Gerua

Sunan Fim: Dilwale

Shekarar Fita: 2015

Hada Sauti: Pritam

Rubutawa: Amitabh Bhattacharya

Sunan Kamfani: Sony Music

Rerawa: Arijit Singh & Antara Mitra

Fassarawa: Haiman Raees

* Dhoop Se Nikal Ke, Chhanv Se Phisal Ke

Bayan na fito daga hasken rana, Yayinda nake tsakankanin inuwa

* Hum Mile Jahaan Par, Lamha Tham Gaya

(izuwa) dai dai inda muka hadu, sai lokaci ya tsaya Tsak!

* Aasmaan Pighal Ke, Sheeshe Mein Dhal Ke

Sai Sararin Samaniya ya narke, ya zama gilashi

* Jam Gaya To Tera, Chehra Ban Gaya

Yayinda ya Daskare, sai yayi kama da Fuskarka.

* Duniya Bhula Ke Tumse Mila Hoon

Samun ki bayan na mata da duniya....

* Nikli Hai Dil Se Ye Dua…

Wannan itace Addu'ar dake fitowa daga Zuciyata.

* Rang De Tu Mohe Gerua…

Ki Shafe ni da Kalan Soyayyar Ki

* Raanjhe Ki Dil Se Hai Dua…

Wannan shi ne Burin Masoyin ki Daga Zuciya.

* Rang De Tu Mohe Gerua…

Ki Shafe ni da Kalan Soyayyar Ki

* Nikli Hai Dil Se Ye Dua…

Wannan itace Addu'ar dake fitowa daga Zuciyata.

Ho... Rang De Tu Mohe Gerua…

Ki shafe ni da Kalolin ki.

* Ho Tumse Shuru… Tumpe Fanaa…

Da ke ta fara kuma da ke zata kare

* Hai Sufiyaana… Yeh Dastaan…

Wannan Cakwakiyar da ban mamaki take

* Main Kaarwaan… Manzil Ho Tum…

Ni ne Matafiyin... Ke kuma inda Zan je.

* Jaata Jahaan Ko… Har Raasta…

Kowace hanya gareki ta nufa.

* Tumse Juda Jo, Dil Zara Sambhal Ke

Zuciyata ta Cakude da taka.

* Dard Ka Wo Saara, Kohra Chhan Gaya…

Yanzu babu wani sauran alamun bakin ciki

* Duniya Bhula Ke Tumse Mila Hoon

Samun ki bayan na mata da duniya....

* Nikli Hai Dil Se Ye Dua…

Wannan itace Addu'ar dake fitowa daga Zuciyata.

* Rang De Tu Mohe Gerua…

Ki Shafe ni da Kalan Soyayyar Ki

* Raanjhe Ki Dil Se Hai Dua…

Wannan shi ne Burin Masoyin ki Daga Zuciya.

* Rang De Tu Mohe Gerua…

Ki Shafe ni da Kalan Soyayyar Ki

* Nikli Hai Dil Se Ye Dua…

Wannan itace Addu'ar dake fitowa daga Zuciyata.

Ho... Rang De Tu Mohe Gerua…

Ki shafe ni da Kalolin ki.

* Ho Veeraan Tha… Dil Ka Jahaan…

Duniyar zuciyata ta zama Wararriya.

* Jis Din Se Tu… Daakhil Hua…

(Amma) Tunda kika shiga cikinta

* Ek Jism Se… Ek Jaan Ka…

Daga zama jiki daya izuwa zama zukata daya.

* Darja Mujhe… Haasil Hua…

Matsayin da na kai kenan.

* Haan… Pheenke Hain Saare, Naate Jahaan Ke

Duk wasu Zumunta dake duniya sunyi fari.

* Tere Saath Rishta, Gehra Ban Gaya…

Domin na kulla wata babbar mu'amala tare da kai.

* Duniya Bhula Ke Tumse Mila Hoon

Samun ki bayan na mata da duniya....

* Nikli Hai Dil Se Ye Dua…

Wannan itace Addu'ar dake fitowa daga Zuciyata.

* Rang De Tu Mohe Gerua…

Ki Shafe ni da Kalan Soyayyar Ki

* Raanjhe Ki Dil Se Hai Dua…

Wannan shi ne Burin Masoyin ki Daga Zuciya.

* Rang De Tu Mohe Gerua…

Ki Shafe ni da Kalan Soyayyar Ki

* Nikli Hai Dil Se Ye Dua…

Wannan itace Addu'ar dake fitowa daga Zuciyata.

Ho... Rang De Tu Mohe Gerua…

Ki shafe ni da Kalolin ki.

Haiman  Raees

_*Phone:*_
08185819176

_*Web:*_ www.haiman.com.ng

_*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees

_*Twitter:*_ @HaimanRaees

_*Instagram:*_ Haimanraees

_*Email:*_ Infohaiman999@gmail.com

Post a Comment (0)