DAN AMARYA BAKA LAIFI

'DAN AMARYA, BAKA LAIFI...........
~ Karancin Man Fetur, Laifin Dillalan Man Fetur ne!
~ Tsadar Kayan Masarufi, Laifin 'Yan Kasuwa ne!
~ Karancin Wutar Lantarki, Laifin Masu fasa bututu ne!
~ Gaza kawo karshen Karancin Man Fetur, Laifin Sanatoci ne!
~ Rashin Aiwatar da Kasafin Kudi, Laifin 'Yan Majalisa ne!
~ Faduwar darajar Naira, laifin 'Yan Chanji ne!
~ kashe yan Shi'a sama da 1000 a Zaria, sun tare hanya ne!
~ Kashe Kashe a Jihar Benue,  Laifin Makiyaya ne!
~ Yajin Aikin Malaman Jami'a, Laifin Kungiyar ASUU ne!
~ Jinkirin Aiwatar da Karin Albashin Ma'aikata, Laifin Kungiyar Kwadago ne!
~ Cushe a Kasafin Kudi (Budget Fading), Laifin Ma'aikatar Kasafin Kudi ne!
~ Badakalar dawo da Maina, Laifin Ministan Sharia ne!
~ Samar da tsaro a Wani Yankin, Aikin Buhari ne!
~ Me aka aiwatar da Kudaden da aka Kwato daga 6arayin gwamnati, Tarawa ake!
~ Halin kuncin Rayuwa da Talakawan kasa ke ciki, daga Allah ne!'
👍 NIGERIA SAI MAI GASKIYA 👍

Post a Comment (0)