DUK DUNIYA BABU KASAR DA TA KAI NIJERIYA ABIN MAMAKI

DUK DUNIYA AKWAI KASAR DA TA FI NIJERIYA ABUN MAMAKI KUWA?
1. A NIJERIYA NE WANI KIFI YA HADIYE JIRGIN RUWA YANA DAUKE DA MAN FETUR GANGA DUBU.
2. A NIJERIYA NE BERAYE SUKA KORI SHUGABAN KASA DAGA OFIS.
3. A NIJERIYA NE WATA MACIJIYA TA HADIYE NAIRA MILIYAN TALATIN DA SHIDA.
4. A NIJERIYA NE AKA BAIWA WANI AJIYAN MAN FETUR KAFIN A JE A DAWO AKA TARAR AKUYA TA SHANYE RABIN MAN.
5. A NIJERIYA NE AKA ZO DA 'BUDGET' GA SHUGABAN KASA GA MATAIMAKINSA GA 'YAN MAJALISA AMMA AKA NEMI BUDGET DIN SAMA KO KASA AKA RASA SHI.
6. A NIJERIYA NE GARA YA CINYE TUROKTOCI HUDU.
7. A NIJERIYA NE JAKUNA SUKA CINYE BULON AIKIN GINA SAKATERIYA SAMA DA DUBU DARI TAKWAS.
8. A NIJERIYA NE BERA YA JANYO AKA SAKI MACEN AURE.
NI TSORO NA DA NAKE YI KADA WATA RANA A CE MANA BERAYE SUN SACE CBN.
GASKIYA NE NIJERIA AKWAI ABIN MAMAKI
KWARAI.

Post a Comment (0)