JARUMA KANGANA RANAUT TA BADA GAGARUMAR GUDUNMUWA

DAGA MASANA'ANTAR BOLLYWOOD
JARUMA KANGANA RANAUT TA BADA TALLAFIN KUDI KIMANIN 10 LAKHS GA WAYANDA IFTILA'IN KERALA YASHAFA.
Jarumai da dama daga masana'antu daban-daban na qasar India akan harkar film suna ta bada tallafinsu akan Babbar ambaliyar ruwa da ta faru tun bayan wajen shekara 90 da ta gabata.
A daidai wannan lokacin itama Jaruma Kangana Ranaut itama Kangana Ranaut ba'a barta a baya ba wajen nuna golden heart da wayanda iftila'in yashafa.
Jarumar wacce ake yiwa laqabi da "Black Magic Witch " ta zagaya wayansu guraren da Abun yashafa tareda nuna tausayinta akan wannan al'amari da yashafi al'ummar Kerala.
Jaruma wacce ake yiwa laqabi da "Queen Actresses takasance Tana aikin shirinta mai suna  Manikarnika_queen of Jhansi da kuma Mental Hai Kya tabar wajen aikin shirinta domin ziyartar location din da iftila'in KERALA yashafa.
In muka koma company Apple kuwa wanda akafi sanida IPhone yabada tallafin kudi kimanin 7 Crore ga wayanda iftila'in KERALA yashafa.
KAI TSAYE DAGA ZAUREN INDIA.

Post a Comment (0)