*_'YAR KISHIYA ZA TA IYA GADONA?_*
*Tambaya*
Aslm....... Dr barka da asubah, da fatan kuna lafiya, Allah ya taimaka, mace ce ta rasu ta bar 'ya'ya maza biyu da mace daya, da kuma 'yar kishiyar ta,
SHIN 'YAR KISHIYAR TANA DA KASO A CIKIN GADON?
Allah ya saka da alkhairi.
*Amsa*
Wa'alaikum assalam, 'yar kishiya ba ta çıkın magada, don haka za'a bawa 'ya'yanta ne şu raba a tsakaninsu, duk namiji ya dauki rabon mata biyu.
Allah ne mafi sani.
28/03/2016
Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________
» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).
Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta whatsApp.