*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'ima Da Gamsar Da Maigida
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan markadaden kankana
* Garin ridi
* Madara gari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu ruwan kankananki mai kyau sai ki kawo garin ridi da madara gari ki zuba ki juya sai kuma ki zuba Zuma ki kara juya sai ki dunga sha, hmmmm yana saukar da ni'ima sosai.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇
08162268959
