YADDA AKE AMFANI DA GANYEN RUNHU


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Amfani Da Ganyan Runhu Don Tsaida Zuban Jinin_*

Yar uwa zuban jinin lokacin haila ko yana yawan zuba ko kuma wani lokaci yana zuba ne bai tsayawa zaki iya amfani da wannan hadin don magance matsalar.

Zaki nemi abin hadi kamar haka;
* Ganyan runhu
* Balma
*Bayani;* zaki hade su guri daya ki dafa har ya tafasa sai ki sauke idan ya dan huce sai ki dunga sha, jinin zai tsaya da yardar Allah.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

2 Comments

Post a Comment