ME YASA KULLUM AKE CEWA MUYI HAKURI NE?

Aslm. mai yasa ake cewa muyi hakuri ne wai haka rayuwarmu mata zata karane? kun san kuwa rayuwar bakin cikin da kuncin zuciyar da muke fuskanta agidajen auren mu? matsala ta farko itace wayar mazajenmu wannan shegiyar abace wallahi,mazanmu sun dauki wayarsu da mahimmanci fiye da matayensu anan wajen menene mafita agaremu mu mata ina so mu samu mafita arayuwarmu.dan Allah da wanda take da wannan matsalar da wanda bata ita ina bukatar jin ra'ayoyinku wata kyila musami mafitar wannan matsalar​
maganar gaskiya waya tazama fitina aduniyar ma aurata, kuma wani yana kokari yaga baishiga hakkin iyalinsaba,mafita anan shine yazama dole muyi ammani da islamiyya waje nusar dasu sharrin dazasu iyafadawa dan sai kin zama malam agaban dalibai,kin zama alkali akotu, mai wa azi,kuma sai kinyi hakuri ba fushi,haka nayi nashawo kan matsalar ba adainaba amma anayin mai tsafta,dan haka aduk lokacin dakikaga matsala agidanki to kisauke kanki kitausasa murya,kidauka agaban shugabanki kike tahaka dayardar Allaah za asamu canji, Allaah Ya tayamu yashige mana gaba amin​
Wannan itace babbar matsala da take faruwa inaso yan uwana mu lura akan abubuwa kamar haka na farko ayawaita yimusu addua na neman shiriya na biyu yakike tafiyar da muamalarki dashi anan bangaran sakaki n tasowa tun farko daga bangaran mata mafi akasarin mata basu kammala komi before dawowan mai gida bare su sami damar zama a kusa dasu suna hira da tattauna abubuwa da ya shafi rayuwa damme namiji ba zai dau wayaba amma idan yakasance kina kusa dashi wlh duk abinsa zai ajiye waya ya saurareki wanima ke kike nunamar hanyar yayi dalili anan shine kuna zaune kin dau waya kina dannawa damme shima bazaiyiba ya kamata idan mai gida yanan a jiye waya to wlh idan yaga haka koda yanayi ki lura zai rage kuma anan zaki iya kissa ki nunamar cewa indai ya shigo baki d lokacin waya lokacin sane kema kina bukatar haka ta wurinsa amman ta hanyar kissa da dabaru namu na mata​
A kauda ido akan waya Mai gida da yin bincike to dawa yake chat zamuce yammata ko to mu lura anan bangaran me take dashi wadda bakida shi wani lkcn mata muna sakaki akan mazajenmu har suke hangen wasu duk da nasan wasu suna iya kokarinsu akan abinda zan fada to mafiya yawa sukanyi sakaki daga baya sukan rage abubuwa dasukeyi alkcn suna yammata d amarcinsu dan me namiji bazai hangen wasuba yan uwana ina kissarmu da kisisina ina tsaftarmu da kwalliyarmu da takonmu iya girkimmu ina tattausan lafuzanmu da uwa uba dressing anan fagen ne in baa dageba ake ribatar mazaje dasu to indai an gyara wannan kika hada da addua insha Allah zaaga canji ya Allah kashiryar dasu ka nisantasu d sharrin zamani dasu damu bakyatsayaba*
Magidantan suna suka tara wlh akwai magidantam da sunyi jika da macen ma sina tura mata vidio na batsa da photuna kuma sunacewa ta tura musu tarsicinta kuma ninaga magidanci mai mata huduma da yaya gama sha shida yana dokar duk matar da ta taba masa waya abakin Auranta don yana da pic din mata kala kala marasa kyawu awayar. kinga abin ba'a matasa kawai yatsayaba

Post a Comment (0)