TARIHIN JARUMA KAREENA KAPOOR KHAN

*_TARIHIN JARUMA {KAREENA-KAPOOR}_*

_
__
___
_____
Daparko Sunanta Nagaskia *"Kareena-Kapoor-Khan"* Wacce Akapi Sani Da *(Bebo)*..Kamar Yanda Kukasani "Kareena-Kapoor" Babbar Jaruma Ce Amasana"antar Bollywood...Sannan Sana'ar Film Itace Babbar Sana'arta Wacce Take Alpahari Da Ita Akodayaushe.
..Masana'na Kimiyyar Bincike Akan Halittar Dan Adam Sun Tabbatar Da Kalar Idon Jaruma "Karena" (Shudi Ne Wanda Yake Dauke Da Wani Launi Me Burgewa) Sannan Sunkara Dacewa Kalar Gashinta Ruwan Kasa Ne Me Duhu Wanda Aturance Akecewa "Dark Brown"..,Kareena Kapoor Anhaipeta Aranar Ashirin Da Daya 21 Gawatan (September) Acikin Shekarar Alip Dubu Daya Da Dari Tara Da Tamanin *1980*...Daga Sanda Aka Haipeta 1980 Xuwa Yanxu 2017 Jimillar Shekarunta Sunkama Shekararta *(37yr$)* Adunia...Haka Xalika Anhaipetane Acikin Garin *"Mumbai, Maharashtra,"*.Wanda Ke Kasar "India"..Wanda Ayanxu Haka Tana Xaune Agarinta Na Haihuwa Wato (Mumbai,Maharastra)...Adireshinta Shine. *Fortune Heights in Bandra West, Mumbai 4 floors duplex in Bandra, Mumbai* Bisa Binciken Da Filin Namu Yayi Ya Zakulo Muku Sunan Makarantar Da Jaruma "Kareena-Kapoor" Tayi Sunanta *" Jamnabai Narsee School"* Wacce Take Agarin "Mumbai"..Sai Kuma *"Welham Girls' School, Dehradun"*...Bayan Tagama Kammala Karatunta Na Secondary Awadannan Makarantu Tadora Da Karatunta Acikin Wata Kwaleji Me Suna *(Mithibai College, Mumbai)*...Ayanxu Haka Tanada Takardar Shedar Kammala Karatunta Gaba Daya ....Labari Yabayyyana Mana Cewa Film Din Da Jaruma "Kareena Kapoor" Taparayi Shine *(Refugee)* Wanda Suka Pito Tareda Jarumi "Abhishek-Bachchan" Anyi Shine A Alip Dubu Biyu Cip (2000)..Baya Dahaka Sunan Mahaipinta *"🇷andhir Kapoor"* Yakasance Babban Jarumi Ne A cikin Masana'antar Bollywood Yabada Gudun Mawa Sosai Wajen Tapiyarda Harkallar Film A Bollywood... Sunan Mahaipiyarta *"Babita"*Tarihi Yabayyana Cewa Itama Hamshakiyar Jaruma Ce Wacce Akasha Padi Tashi Wajen Kawo Ci Gaba A Masana'antar Bollywood....Hakan Yanai Mana Nuni Dacewa "Kareena-Kapoor Tagaji Sana'ae Film Ne Daga Iyayenta Ko Kuma Nace Danginta Na *(Kapoor)*.Baya Dahaka Jaruma Karena Kapoor Tanada Yar Uwa Mace Wacce Take Amatsayin Yaya Agareta Bakowa Bace Illa Gawurtacciyar Jaruman Nan Wato
*(Karisma Kapoor)* .Kowa Yasan Cewa Jaruma "Karishma" Bakaramar Jaruma Bace Sannan Tana Daya Daga Cikin Jaruman Da Bollywood Ke Alpahari Dasu....Addinin *_Hinduism_* Shine Addinin Da Jaruma (Kareena) Tai Imani Dashi...Filin Namu Ya Binciko Muku Irin Abubuwanda Suka Pi Burge Jaruma "Karena Kappoor" Daga Ciki Akwai...Karance-Karance.Da Wanka Acikin Siwimin Ful Sannan Da Wasan Motsa Jiki ....."Karena-Kappoor" Tabayyanawa Manema Labarai Irin Abubuwanda Sukapi Burgeta Tundaga Akan Abubuwanda Ake Ci Xuwa Kan Jarumai MaXa DA Mataa..Gadai Abinda Tace...To Daparko Abincin Dayapi Birge Ni Shine *"Dal-Chawal, Pasta and Spaghetti"*....,Sannan Jaruman Dana Fiso Arayuwata Wadanda Babu Kamarsu Agareni Sune Manyan Jarumannan Wanda Dunia Tayarda Da Kwarewarsu Wajen Nishadantar Da Al"umma Wato Jarumi *(Raj Kapoor Da Shah Rukh?Khan)*...Sannan Takara Dacewa Abangaren Jarumai Mata Sune Mashahuran Jarumannan Wato *(Kajol,Nargis,Meena Kumari)*....Abangaren Fina-Finai Kuwa Wadanda Sukapi Burgeni Wanda Masana'antar Bollywood Tayi Sune *"Awaara,Sangam,Bobby, Kal Aaj Aur Kal,"*...Sannan Film Din Dayapi Burgeni Amasana"antar Shirya Fina-Finai Ta "Amurka" Sune Kamar Haka *"Breakfast At Tiffany's, Cat On A Hot Tin Roof, Love Story, Ben Hur"*.....Abangaren Wasanni Kuwa Danwasan Dayapi Burgeta Shine Wannan Shahararren Danwasan (Cricket) Dinnan Wanda Ya Auri Jaruma (Anushka Sharm@) Wato *(Virat Kohli)*......Jaruma Kareena Kapoor Takara Dacewa..Gaskiya Kalar Launin Kayan Dasukapi Burgeni Sune (Baki Da Jah).....Bisa Binciken Da Mujiyar Mu Tayi Yagano Muku Wajen Abincin Da Jaruma Karena Tapi Son Cin ABinci Sunan Gurin
*Restaurants Wasabi at The Taj Maha Palace, Olive, Thai Pavilion at Taj President* Wanda Yake Cikin Garinn (Mumbai) Dakuma Wanda Yake Cikin Garin (Hakkasan) A Kasar Landan_London......Haka Xalika Kasar *"Switzerland Da London"* Sune Kashashen Da Jaruma Karena Kapoor Tapi Son Xuwa.....Manyan Abokananta Sun Hada Da *"Hrithik Roshan"* Da Jarumk?*Shahid Kapoor"*.....Kareena-Kapoor Tayi Auri Babban Jarumin Nan Wato *(Saif Ali Khan)* Sunyi Aure Ne Aranar Sha-Shida 16 Gawatan
(October) Acikin Shekarar Alip Dubu Biyu Da Sha Biyu (2012)..,Wanda Ayanxu Haka Sun Samu Karuwa Ta Da" Namiji Me Suna *(Taimur Ali Khan)* Anhaipe Shine Aranar 20 Gawatan (December) Acikin Shekarar (2016).....Kalar Motocin Da Jarumar Take Hawa Sun Hada Da *Collection BMW 7 Series, LX 470 SUV*.....Haka Xalika Kudinda Take Dauka Wanda Ake Kira A Turance *Money Factor Salary (approx.)*
_8-10 crore/film (INR)_ Wanda Adadinsu Suka Kai Dalar Amurka Nega wat Biliyan $10 million
*
_KARIN BAYANI AKAN JARUMA KARENA KAPOOR_
°
*Kareena Kapoor Anhaipetane Acikin Dangin (Kapoor) Mahaipinta Asalin Dan Kabilar (Punjabi) Ne Wanda Ake Kira Dasuna "Randhir Kapoor." Amma Ainihin Sunansa Shina “Siddhima”,Wanda Bakowa Ne Yasanshi Dawannan Sunan Ba Sai Mutane Kalilan.Baya DahaKa Jaruma (Karena-Kapoor) Jikace Ga Babban Jarumin Nan "Raj Kapoor."Sun Taso Susu Biyu Ne Awajen Mahaipansu .Iyayenta Su Matukar Ji DA Ita Sosai Wajen Kula DA Ita Yanda Yakamata.Sannan Mutane Dayawa Suna ikirarin Cewa Jaruma "Kareena Kapoor" Musulma Ce Saboda Agaban Sunanta Ansa Kalmar *(Khan)* Wato (Kareena Kapoor Khan) To Karena Kapoor Ba Musulma Bace Tasami Kalmar (Khan) Ne Saboda Ta Auri Musulmi (Saif Ali Khan) Idan Kukai Duba Ixuwa Sunan Matar "Sharukhan" Zakuga Itama Karshen Sunanta Akwai Kalmadr (Khan) Wato (Gauri Khan) Hakan Bayana Nupin Musulma Bace Saboda Ta Auri Musulmi Ne Sunanta Yakoma Haka. SABODA Haka Masu Cewa Kareena Kapoor Ta Musulunta To Bahakabane Ita Yar Addinin Hindu Ce... Wannan Shine Takai Taccen Dan Bayani Akan Jaruma Kareena Kapoor*
*
_Jaruma Kareena-Kapoor Tayi Fina-Finai Da Dama Acikin Masana'antu Daban-Daban Gajerin Fina-Finanta Tundaga Sanda Tapara Film Xuwa Shekarar 2017 Gasunan Kamar Haka...._
```1- Chef (2017)
2- Udta Punjab (2016)
3- Ki And Ka (2016)
4- Singh Is Bliing (20...
5- Brothers (2015)
6- Bajrangi Bhaijaan...
7- Gabbar Is Back (2...
8- Happy Ending (20...
9- Happy New Year (...
10- Singham Returns (...
11- Gori Tere Pyaar M...
12-;Satyagraha (2013)
13- Dabangg 2 (2012)
14- Talaash (2012)
15- Heroine (2012)
16- Rowdy Rathore (2...
17- Agent Vinod (2012)
18- Ek Main Aur Ekk T...
19- Ra.One (2011)
20- Bodyguard (2011)
21- F.A.L.T.U (2011)
22- Golmaal 3 (2010)
23- We Are Family (2...
24- Milenge Milenge (...
25- 3 Idiots (2009)
26- Kurbaan (2009)
27- Main Aurr Mrs Kh...
28- Kambakkht Ishq (...
29- Billu (2009)
30- Golmaal Returns (...
31- Roadside Romeo (...
32- Tashan (2008)
33- Halla Bol (2008)
34- Jab We Met (2007 )
35- Kya Love Story Ha...
36- Don (2006)
37- Omkara (2006)
38- Chup Chup Ke (20...
39 China Town (2...
40- Dosti (2005)
41- Kyon Ki (2005)
42- Bewafaa (2005)
43- Hulchul (2004)
44- Aitraaz (2004)
45- Fida (2004)
46- Dev (2004)
47- Yuva (2004)
48- Chameli (2004)
49- L.O.C Kargil (2003)
50- Main Prem Ki Diw...
51- Khushi (2003)
52- Talaash (2003)
53- Jeena Sirf Merre L...
54- Mujhse Dosti Karo...
55- Kabhi Khushi Kabhi Gham...
56- Asoka (2001)
57- Ajnabee (2001)
58- Yaadein (2001)
59- Mujhe Kucch Keh...
60- Refugee (2000)```

_Wadannan Sune Adadin Jerin Gwanon Fina-Finan Da Jaruma "Karena Kapoor" Tayi Tundaga 2000 Xuwa 2017_
*
_"kareena Kapoor" Tasamu Kyaututtuka Kambuna Na Yabo A Cikin Fina-Finan Data Kafta Gajerin Nasarorin Data Samu_
*Apsara Award [Winner] (2008)*
Best Actress
Jab We Met (2007)
*Awards of the International Indian Film Academy*
Popular Award [Nominee] (2013)
Best Actress in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2012)
Best Actress in a Leading Role
Special Award [Nominee] (2012)
Star Plus Hottest Pair
Popular Award [Nominee] (2011)
Best Actress in a Leading Role
Popular Award [Winner] (2010)
Best Actress in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2009)
Female Star of the Decade
Popular Award [Winner] (2008)
Best Actress in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2007)
Best Actress in a Leading Role
Popular Award [Nominee] (2005)
Best Actress in a Leading Role
Special Award [Winner] (2004)
Samsung Diva
Popular Award [Nominee] (2003)
Best Supporting Actress
Popular Award [Nominee] (2002)
Actress in a Supporting Role
Popular Award [Winner] (2001)
Best Female Debut
Heroine (2012)
Bodyguard (2011)
Bodyguard (2011)
Golmaal 3 (2010)
3 Idiots (2009)
Jab We Met (2007)
Jab We Met (2007)
Omkara (2006)
Aitraaz (2004)
Mujhse Dosti Karoge! (2002)
Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
Refugee (2000)
Filmfail Awards
Filmfail Award [Nominee] (2013)
Worst Actress of the Year
Heroine (2012)
*Filmfare Awards*
Main Award [Nominee] (2017)
Best Supporting Actress
Filmfare Award [Nominee] (2013)
Best Actress
Filmfare Award [Winner] (2011)
Best Supporting Actress
Filmfare Award [Nominee] (2011)
Best Actress
Filmfare Award [Nominee] (2010)
Best Actress
Filmfare Award [Winner] (2008)
Best Actress
Filmfare Award [Winner] (2007)
Best Actress - Critics
Filmfare Award [Nominee] (2007)
Best Actress
Filmfare Award [Winner] (2005)
Best Actress - Critics
Special Award [Winner] (2004)
Filmfare Award [Nominee] (2002)
Best Actress
Filmfare Award [Nominee] (2002)
Best Supporting Actress
Filmfare Award [Winner] (2001)
Best Newcomer - Female
Udta Punjab (2016)
Heroine (2012)
We Are Family (2010)
Golmaal 3 (2010)
3 Idiots (2009)
Kurbaan (2009)
Jab We Met (2007)
Omkara (2006)
Omkara (2006)
Dev (2004)
Chameli (2003)
Asoka (2001)
Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
Refugee (2000)
HT Café Film Awards
HT Café Film Award [Winner] (2007)
Best Actress
Jab We Met (2007)
Screen Weekly Awards
Screen [Nominee] (2013)
Best Actress
Screen [Nominee] (2013)
Best Actress Popular
Screen [Nominee] (2010)
Best Actress
Screen [Winner] (2008)
Best Actress
Screen [Nominee] (2005)
Best Actress
Screen [Nominee] (2005)
Best Supporting Actress
Special Award [Nominee] (2005)
Jodi No. 1
Screen [Nominee] (2002)
Best Supporting Actress
Screen [Nominee] (2001)
Most Promising Newcomer - Female
Heroine (2012)
Ek Main Aur Ekk Tu (2012)
Talaash (2012)
3 Idiots (2009)
Jab We Met (2007)
Dev (2004)
Yuva (2004)
Kabhi Khushi Kabhie Gham... (2001)
Refugee (2000)
*Stardust Awards, India*
Reader's Choice [Nominee] (2017)
Best Supporting Actress
Udta Punjab (2016)
*The Ghanta Awards*
Ghanta Award [Nominee] (2011)
Worst Actress
Ghanta Award [Nominee] (2011)
That's Anything But Sexy
Kareena Kapoor's seduction act in Kurbaan
(2009).
We Are Family (2010)
Kurbaan (2009)
Kurbaan (2009)
*Zee Cine Awards*
Popular Award [Nominee] (2013)
Best Actress
Popular Award [Nominee] (2005)
Best Actress
Queen of Hearts Award [Winner] (2002)
Talaash (2012)

Post a Comment (0)