WASU MUHIMMAN BAYANAI DA YA KAMATA KA SANI DANGANE DA SHAH RUKH KHAN
WASU MUHIMMAN BAYANAI DANGANE DA SHAH RUKH KHAN.
*Tsayin sa a Santi mita = 173 CM
*Tsayin sa a Mita = 1.73 M
*Kibar sa a Keji = 73kg
*A Shekarar 2013 Kibar sa ta koma 75
*Fadin Kirjin shi = 40 Inches
*Fadin Kugun shi = 30 Inches
*Fadin Wuyar shi = 14 Inches
*Kalar Idanunsa = Dark Brown
*Abinda Yafi kyau a tare da shi = Dimple
*Abokanshi = Karan Johar, Kajol Devgan, Salman Khan, Hritik Roshan, Farah Khan, Irrfan Khan d.s
*Wasannin da ya fi so = Computer Games, Video Games da Cricket
* Abin da ya fi so = Ruwan Sama
* Abinda yafi ki = Caca da Makamantan su
* Jaruman da yafi so = Dilip Kumar, Amithab Bachchan, Mumtaz, Saira Banu
* Kalar da ya fi so = Black
* Abincin da ya fi so = Tandoori Chicken
* Ranar auren sa = 25 October 1991
* Sunan matar sa = Gauri Chibber Khan
* Yaran shi = Aryan, Suhana da Abram.
* Kalar Motocin sa = Mitsubishi Pajero, Audi 6,Bmw7 Series, Bmw6 Series, Land Cruser, Rolls Royce da kuma Drophead Couple.
* Kalar wayar sa = Iphone 7
* kamfanonin da yayi Harkalla da su = Pepsi, Sprite, Nokia, Hyundai, Sunfeast, Video con, Airtel, Emami, Nerolac Paints, DishTv, Linc Pens, D'decor, Lux, Frooti, compaq, Royal Stag da kuma Tag Heuer
* Yawan kudin shi = $600 Million
* Kadan daga cikin halayen shi da dabi'un shi = yana shan taba sosai, yana da kyauta, ya iya Barkwanci, ya iya tsara zance, yana da maida hankali akan aiyukan shi, mutum ne mai naci, yana tsoron hawa doki, yana kuma son lemon Pepsi sosai.
* Adireshin shi = Mannat, Land 's end, Bandstan, Bandra (West) Mumbai, Maharashtra-400050, India
* Emel = Srkfans@redchillies.com
* Lambar ofishi = +91(0)22-26058704
*Fax = +91(0)22-2605-8703
* Yanar gizo = www.redchillies.com
* Facebook = www.facebook.com/iamsrk
* Twitter = @iamsrk
Daga
Haiman Khan Raees @HaimanRaees Haimanraees@gmail.com 08185819176
Tags:
Fina-Finai (Films)