TAMBAYA
-----------------
👇
Assalamu Alaikum Malam inada tambayane na auri Yar Wani mutum sai Allah yayi masa rasuwa Allah ya dorawa amaryarsa sona sosai ita kuma lokacin da suke tare Allah bai taba bata haihuwaba, akwai aure tsakaninmu da ita nagode.
AMSA
----------
👇
Babu Aure a tsakaninku. Sabida ka Auri 'yarta.
Tinda mahaifin matarka ya Aureta. Ta haramta agareka ta fuskoki guda biyu.
Kasancewar mahaifin matarka ya Aureta. Sannan kuma ka Auri yarta. Tinda ta Auri mahaifinta.
Allah shine masani.
✍
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08108605876