CIWON KAI NA MIGRAINE

CIWON KAI NA MIGRAINE


 



Yana daga cikin cutukamda Mata sukafi adda ba , sai dai wasu lokutan yakan addabi maza kalilan , Amman dai Mata sukafi zuwa mana dashi 

Ciwon Kai ne Mai tsanani mai zuwa wata wata kamar al adarsu mata , yafi kama Bari daya na Kan , kuma mace zata rika jin alamu kafin yazo , Wanda ke nuna ciwon ya kusa zuwa 



Wayannnan alamomim sun hada da 



1, rashim son haske ko Kara , ganin walkyiya walkiya walkiya da sauransu wani lokacin yakan sauka batare da alamun ba

2, yawan tashin zuciya ko amai , 


Matsalar bata cika zuwa da magungunan na panadol ba , ko brufen ba , dole sai anba mutum magungunan masu karfi sannan matsalar take lafawa , don haka dole mutum yaje inda likita ko Islamic medicine


Shidai ciwon haryanzu a tantance meke kawoshi ba Amman dai ansan uwa takan sama Dan ta


Sauran Abubuwanda aka danganta da matsalar sun hada Shan kwayoyin haihuwa wato pills da samun juna biyu da tsayarda al ada ta Mata , idan sun manyanta

Akwai ire iren abincimda ke tayarda ciwon , masu ciwon su lura su guje masu , sai kuma rashim samun osasshehn hutu , shima Yana kawo ciwon Kai














Osteoporosis



Zangwayer Kashi , wannan matsala ce itama da tafi kama Mata Wanda suka manyanta suka gama al ada , kashinsu ne yake zangwayewa ahankali ahankali har sai tun takwankwashe , wasu za a ga kafafuwansu sun bude , wasu kuma sum bode ,sinadarin estrogen , Yana taimakawa Mata wajen gina Kashi ,idan al ADA ta dauke sinadarin estrogen kasa yake sosai , duk sai mace tayi yaushi , 


Wannan zangwayewar Kashi ita tafi jawo faduwa haka kawai da kariya , ga Mata tsofaffi , yanada kyau idan mace ta manyata ta dinga cim kaya masu Gina jiki , sosai mas kyauke da calcium da vitamin d 




Kamar irin su kifi da madara domim rage aukuwar matsalar 

Awasu lokutan akan so Matan su karbi wasu magungunan na estrogen , tun kafin hakan tafaru



Egypt Islamic medicine

What's up : 07088872744

Kira : 07020418162
Post a Comment (0)