TAMBAYOYIN RAININ HANKALI DA AMSOSHIN SU

TAMBAYOYIN RAININ HANKALI GUDA GOMA DA AMSOSHINSU 🤥😡🤥😡🤥😡🤥😡
ZAN AMSA TARA KU DAURE KU AMSAMUN NAGOMAN 😛😝😜
1. Alwala nakeyi sai wani ya tambayeni wai Sallah zakayi ne ?. a'a umara zanyi da aikin hajji 😡.
2. Inajin bacci na fara gyangyadi sai yace bacci zakayi ? a'a suma nakeyi ina farfadowa 😡.
3. Na tsaya a bustop ina jiran mota 🚶‍♂🚕 sai yace mota zaka hau ? a'a jirgin sama nake jira zai sakko ya daukeni✈ . 😡.
4. Kano a Nigeria take ? a'a a dajin sambisa ta 😡
5. Ya ganni a layin ATM. kudi zaka cira ? a'a zunibina zan cire idan kanaso sai nabaka 😡.
6. Na siyo ragon sallah 🐑. Yankawa zakuyi ? a'a form zamu siya mai ya fara karatu a gidan Liman 👳‍♀😡.
7. Wai President Buhari dan siyasa ne ? a'a malamin islamiya ne 😡.
8. Na bashi invitation card na aurena da budurwata 💌📩. sai yace yanzu aure zakayi ? a'a haifata za'ayi akara shayar dani a yayeni 😡.
9. Amarya ta siyo katifa. Sai yace mata kwana zaku rinkayi akai ? Sai tace a'a gutsira zamu rinkayi munasha da shayi ☕🥪😡.
10. Yanzu members kuna karanta shafin wannan posting din ne ........................?
😛😝😜😛😝😜😜
Lawalhikima & MK groups 😎😎


Post a Comment (0)