*♡... MAIRO ...♡*
*BY*
*_KHADEEJA CANDY_*
Candynovel.wordpress.com
_INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN._
_Yau ce Ranar da Mahaifina ya Cika shekara biu a cikin kabarinshi. Ya Allah ka haskaka mishi k'abarinshi ka faÉ—aÉ—a mishi ka yalwanta mishi ka haskaka mishi ka gafarta mishi ka sa Aljanna ce makomarshi ka zamo gatanshi ka isar mishi ka bishi da bishi da kyakkyawan halinshi._
_Hak'ik'a nayi Babban rashi Babban bango jigo na rayuwata kuma gata na farincikina Abin alfahari na mun shaku da dashi sosai sai gashi mutuwa tayi mana yankan k'auna a lokacin da bamuyi tsamani ba._
_Ya Allah ina rok'onka da kyawawan sunayenka. Ya Allah ka haÉ—a fuskata da ta Mahaifina a Aljanna Ya Allah ka gidana da nashi Aljanna domin shine mafi soyuwa a cikin rayuwa ta._
_nayi Babban rashi taɓonsa ba zai taɓa goguwa ba a cikina rayuwa ta har na koma ga Mahaliccina._
_Allah kayi mishi gata kamar yadda shima yayi mini._
_NA RASA GATA NA A DUNIYA WADDA BAYA SON KUKANA_ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
*53*
Saida Momi tayi ma Qasin tas. sannan ya tashi ya fice daga É—akin ba tare da wata kalmar ta fita daga bakinshi ba.
Yasan dai duk abunda zai faÉ—a mata ba fahimta zatayi ba dan ba tsayawa zatayi ta saurare shi ba.
*WASHE GARI...*
Gurare tara da kwata Qasin ya samu Abbah É—akin shi.
bayan sun gaisa ya nemi guri ya zauna ya noce kai Abbah na ganin haka yasan akwai magana a bakinshi.
"Lafiya Qasimu ?" Abbah ya tambaya yana kallon fuskarshi.
D'agowa yayi bayan ya sauke ajiyar zuciya "Abbah tunani nake yi akan Auren Maryam amman bazan yanke hukunci ba har sai naji abinda zaka ce"
Tashi Abbah yayi daga kishingiÉ—en da yake ya zauna "Wato tun rasuwar mijin. yarinyar nan ta soma bani tausayi.
kayi tunani mai kyau Qasimu ko babu komai daman ni inason Auren zumunci ballantana Maryam da take cikin wani hali abin tausayawa gaskiya kayi abu mai kyau kuma ina goyon bayanka É—ari bisa É—ari"
DaÉ—i sosai Qasin yaji É—ago kai yayi ya kalli Abbah "Nima Abbah tausayi take bani sosai hakan yasa na yanke shawarar aurenta n dawo da ita kodan zaman da take son yi tare damu"
"Gaskiya ne naji daÉ—in wannan shawarar da kayi Allah ya taimaka"
"Amin. amman fa Abbah kai nake so ka nema min Auren"
Ya faÉ—a yana É—an sosa kai.
Abbah yayi dariya "Toh In'sha Allahu zan samu lokaci kamin naje Abuja saina je can k'auyen"
Godiya sosai Qasin yayi mishi sannan ya tashi ya fice.
Goma da mintuna ya kare shirin shi tsaf na fita office. laptop É—inshi ya É—auka tare keys ya nufi parking space.
"Yaya" Gudu Nura ya k'araso gurin yana faÉ—in "Yaya Momi na kiran ka"
FaÉ—uwa gabanshi yayi ajiyar zuciya ya sauke "je kace gani nan tafe"
Kai ya É—aga mishi "Okey" ya juya ya bar gurin.
Saida ya buÉ—e Motar ya saka laptop É—inshi sannan ya rufe ya nufi part É—inta.
Bai tararda ita parlor ba hakan yasa ya nufi up stairs.
"Gani nan Qasin"
Juyowa yayi ya kalli dining inda yaji muryar Momi tare da nufar gurin.
Kujerar dake facing É—in nata yaja ya zauna "Momi gani Nura yace kina nema na"
Shiru tayi har na wani lokacin sannan ta kalleshi ta soma magana "Qasin dan nace bazan nema maka auren Maryam ba shine kaje ka samu Abbah ka da maganar ?"
Ajiyar zuciya ya sauke "Momi toh naga babu yadda zanyi ne tunda babu wadda ya dace ya nema min auren nan sai ku ke kuma kince bazaki nema min ba baki ma bani goyon baya ba"
"Saboda mi zan goya maka baya Qasin kayi abin da gaba ba zamu jidaÉ—in shi ba"
"Saboda mi zai zamo abin rashin jindaÉ—i aciki ba cutar da ita zanyi ba Momi kuma naga kema fa kinason nayi nima kaina ina buk'atar auren nan toh minene abin rashin jindaÉ—i aciki"
"Qasin abunda nake son ka gane shine. Duk auren da akayi babu so toh yana da wahala auren ya É—ore ba son yarinyar nan kake ba kuma kaga matarka ba hali ne da ita ba zata iya cutar da ita kuma kaga yarinyar nan marainiyace ba Uwa a Uba bata da wani gata sai na Allah"
Murmushi yayi "Momi in dai har wannan ne matsalarki ko kuma abinda yake damunki toh ki kwantarda hankalinki In'sha Allahu hakan ba zai faru ba"
Momi ta É—an motsa baki tayi mishi kallon manya "Amman mi yasa can baya baka nemi aurenta ba sai yanzu ? Alhalin saida na taya maka auren nata tun farko ?"
Agogon hannunshi ya duba ya tashi yana faÉ—in "Momi bari naje kar nayi latti" Bata ce mishi uffan ba shima bai jira mi zata ce ba ya fice.
*3:45 pm...*
Ya shigo gida É—akin shi ya wuce bayan yayi wanka ya sake shiryawa ya nufo parlor.
Zaman doguwar kujera ya zauna ya kai hannu ya É—auki remote ya chanja channel.
Murmushi yayi jin an shafa kanshi "Kin tashi ?"
"Waya ce maka bachi nake?"
"Ai nasan shi kike yi tun fa É—azun na shigo na fa har nayi wanka banji motsinki ba"
Zagayowa tayi ta zauna kusa dashi. "Na barka ne ka É—an huta tukuna tashi muje kaci abinci"
Cikinshi ya shafa "A k'oshe nake"
"Taf ai baka fara ba na dagargaje nayi maka girki kace kai a koshe kake"
"Toh ai kin riga kin saba min da cin abinci a waje ne"
"Ni gaskiya sai kaci"
Ta faÉ—a tana É“ata fuska.
Kumatunta ya rik'a "To miye sirrin ne nayi min girki yanzu bayan baki saba yimun hakan ba"
"Ban saniba nidai kawai ka tashi muje kaci plz" Tashi yayi rik'e da hannunta suka nufi dining.