*♡... MAIRO ...♡*
*BY*
*_KHADEEJA CANDY_*
Candynovel.wordpress.com
*Vote me on Wattpad* @khadeeja_Candy
*62*
Sai da Mairo ta tabbatar da sun gama gyare-gayarensu su tafi, sannan ta fito ta shiga kitchen.
Tana kare girkin ta kama É—akin,
Sai goma dare Qasin ya dawo gidan kai tsaye É—akinta ya nufa “Baby na kinga ni sai yanzu aiki ne ya rik'e ni"
Fuskarta shagwaÉ“a tayi “Amman kuma har dare kadai ko dan matar ka ta dawo ne?"
Kusa da ita ya zauna “Oh karki kawo wannan a ranki yanzu dai muje ki haÉ—a min ruwa nayi wanka sai mici abinci ko?"
Hannunta ya rik'a suka fice tare.
Bayan yayi wanka ya saka kayan bachi suka dawo parlor suka ci abinci sai dare-dare suke, ba k'aramin bachi ran Mansura yayi ba ganin ko É—akinta bai leko ba.
Sun daÉ—e suna fira parlor saida dare ya tsala sannan suka nufi gurin bachi,
_Washe gari_ guraren 8 Mairo ta fito É—akinta zaune ta tararda Mansura tana kallon k'ofar É—akinta bata kula taba ta nufi kincin.
Aiko tana shiga Mansura ta rufa mata baya, a bakin kofa ta tsaya ta katsa mata tsawa “Ke uban mi zakiyi a kitchen É—in?"
Juyowa Mairo tayi tana hararata “Uban ki zanyi kinsan ai yafi daÉ—i ci wai ke Mansura mi kike É—aukar kanki ne?"
“Ke ni zaki faÉ—ama wannan maganar? Ke nan fa gidana ne kuma Wallahi in baki bi a hankaliba sai na miki É—an ba zan duka"
TaÉ“a hannu Mairo tayi “Amman naga ai da kunya ki kira kanki matar gida matar da bata san darajar mijinta mijin kullum cikin kuka yake da ita ke bari kiji na faÉ—a miki yanda nan gidan yake gidan mijinki haka nima yake gidan miji n babu banbanci dan haka ki fita idona kona gyara miki zama"
Hannu Mansura ta kai zata mare ta da sauri Mairo ta rike “Kinyi na É—aya bazaki kara na biu ba kinyi kaÉ—an ki sake sakamin hannu a fuska ko wacan karon da kikayi na kyaleki saboda mijina ne"
Jefar da hannun nata tayi ta juya ta cigaba da aikinta.
Tsaye Mansura tayi tana mamaki da kuma jin tsoro dan gani take kamar ba Mairo ba,
Ruwan zafi Mairo ta É—ora sannan ta shiga feraye É—ankali. Har lokacin Mansura na tsaye tana kallonta,
Can ta matsa kusa da ita ta kai mata wani mugun shuri, tashi Mairo tay daga zaune ta dake ta wankeata fuska da mari biu ta janyo muciya ta buga mata ita a kafaÉ—a,
Da sauri tayi baya ta dafe kunci tana zaro ido “Maryam ni kika yima haka?"
Wani ya tsine hanci tayi “KaÉ—an kenan daga abubuwan dana tanadar miki saibna gyara miki zama acikin gidan nan kuma ki fice ki bari guri ko yanzu na chaja miki halinta"
Kai ta gyaÉ—a “Ke wai gidan ubanki ne nan Wallahi zan halakaki"
“A'a ba gidan ubana bane amman inajin ke gidan naki uban ne ko ki fice ki bani guri ko Wallahi na miki wanka da ruwan zafi nan"
Tsaye tayi tana kallonta cike da tsoro saida taga ta nufi ruwan zafin sannan ta juya da sauri ta fice.
'Dakinta da dawo ta zauna tana mamakin Mairo tabbas aljanune da ita haka zuciyar ke nasa mata dan daga ganin faÉ—an nan bana banza bane iskokinta ne ke son tasowa, haka ta dinga tunane-tunanenta tana naman hanyar da zata biyo mata.
Tana ficewa Mairo tayi k'wafa ta buga tsale “Yauwa yanzu kin fara gane karatun kenan ai nima yar issakar kaina ce"
Cigaba tayi da girkinta tana mai jindaÉ—in abinda tayi har ta gama sannan ta shiga tayi wanka ta shiga tada Qasin,
“Yaya tashi abincin yayi"
Janyo ta yayi ya rumgume “Toh bbyna"
Ya daÉ—e rumgume da ita sannan ya tashi ya shiga bathroom,
Bayan ya gama abinda zaiyi ya fito suka nufi dining, suna cikin karyawa ne Mansura ta fito daga & É—akinta dan muryar su taji ya tabbatar mata da suna dining.
Har ta zauna Mairo harararta take. Plate taja da cup zata zuba ta bude kular k'wai zata zuba,
Nan Mairo ta tashi tsaye “Ke mi zakiyi?"
Banza ta mata ta cigaba da zubawan,
Kular k'wan Mairo ya janyo da k'arfi “Ai baki isa ba Wallahi indai zakice sai dai ki girka ni mijina kawai nake iya girkama abinda duk wata k'atanyar banza tayi kaÉ—an Wallahi"
Kallo Mairo Qasin yayi kamar yayi magana sai kuma yayi shiru ya cigaba da cin abincin,
Mansura ta TaÉ“e baki “Ni ba biye miki zanyi ba dan na fahimcin baki da hankali ba ki kuma da tarbiya"
Nan Qasin ya saka baki “Ke ya isheki haka ke idan na Maganar tarbiya har kina da bakin magana?"
Mamaki ne ya cika Mansura “Qasin ni kake faÉ—ama haka saboda kayi sabuwar Amarya kan uba" ta faÉ—a tana gyaÉ—a kai.
Filas É—in ruwan zafi Mairo ta buÉ—e tana faÉ—in “Yanzu zakiga rashin hankalin nawa"
A fuska ta watsa mata su kamin ta ankara ta k'ara watsa mata su har so uku, cikin hanzari Qasin ya rik'e yana “Maryam lafiyarki?"
Ita kuma ta faÉ—i tana ihu da murzar jiki.
“Wayyo Allah na shiga uku ta kashe ni wayyo Allah"
Nan ya saki Mairo ya nufe yana kiran sunanta, rik'a ta yayi ya tada ita ya nufi mota da ita.
Tsaye Mairo tayi tana kallonsu har suka fice sannan ta cikama bakinta iskan dan tasan tayi É“aran-É“arama.
*© KHADEEJA CANDY*