GYARAN FUSKA 2


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Gyaran Fuska Da Garin Bawon Kankana_*

Yar uwa wannan hadin yana gyara fuska wanda take so fuskanta tayi haske da annuri kuma take so ta kawar da kurajen fuska, zata nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin bawon kankana
* Man Kadanya
*Bayani;* Zaki samu garin bawon kankana sai ki kwaba da man kadanya sai ki rinka shafe fuska da shi yana gyara fuska tayi sumul.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)