MUSULMI YA KAMATA MU SHIGA HANKALIN MU.
BISMILLAAHIR RAHMANIR RAHEEM.
HaΖiΖa babu yadda za'a yi ace Musulmi baya jin haushin ganin wani wanda ba musulmi bane ko Ιan yaya ne, kuma babu yadda za'a musulmi ya yarda da Kafircin kafiri a matsayin daidai komai girman dangantakar dake tsakanin su. Sai dai kuma duk da haka, babu inda aka ce ka zalunce shi ko ka cutar da shi ballantana kuma ka kashe shi, matuΖar dai ba hari ya kawo maka ba.
Amma saboda Jahilci da son fitina sai kaga ana faΙa a can wani wuri daban kai kuma sai kace bari ka tashi ka kashe na nan kusa, waye ya aike ka? Waye ya baka umurnin yin hakan? Wace ayace ko hadisi ya baka damar aikata hakan?
Lallai ku sani wannan faΙa da ake yi a Kaduna ba Jihadi bane, in kana ji da jarumta ne ka je can inda ake faΙan mana? Ka taΙa ganin an kaiwa wanda bai kawo maka hari ba haka kawai?
To ku sani, duk wanda ya kashe wata rai ko na kafiri ne sai ya amsa tambaya a wajen Allaah, kuma duk wanda yaci kayan wani da sunan ganima sai ya biya.
Ya Allaah muna roΖonka da sunayen ka tsarkaka da ka dauwamar mana da zaman lafiya a Kaduna da dukkan sauran garuruwa da Ζasashe na musulmai, muna roΖon ka daka tona asirin duk wanda yake da sa hannu a wannan rikici ko wanene, ka kawo mana Ζarshen wannan tashin hankali ya Allaah ko don saboda Ζananan yara waΙanda basu ma san menene ake ciki ba.
Allahumma Ajirni Fi Musibati Wa Aklifni Khairan Minha.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaika.
<><><><><><>>><><><><><><>
___________________________________
●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●●
<••••••••••••••••••••••••••••>
π³π»♂ *_Haiman Raees_* <••••••••••••••••••••••••••••>
*_"""""""""""""""""""""""_*
π± _*Phone:*_
08185819176
*_"""""""""""""""""""""""_*
π _*Web:*_ www.haiman.com.ng
*_"""""""""""""""""""""""_*
π₯ _*Facebook:*_ www.facebook.com/HaimanRaees
*_""""""""""""""""""""""""_*
π _*Twitter:*_ @HaimanRaees
*_"""""""""""""""""""""""_*
π‘ _*Instagram:*_ Haimanraees
*_"""""""""""""""""""""""_*
π§ _*Email:*_ Infohaiman999@gmail.com
*_"""""""""""""""""""""""_*
Miyan Bhai Ki Daring...