ENEMIES OF SHAH RUKH KHAN


ENEMIES OF SHARUKH KHAN IN BOLLYWOOD 
 
Maqiyan sharukh khan a Bollywood

Ga qarashen

5, AAMEER KHAN:- hmmmm Daman babu jituwa sosai a tsakaninsu, domin haryau ba'a taba ganinsu a screen tareba,,

Abin ya ta'azzara lokacinda aameer khan yasawa karenshi suna SHARUKH KHAN 😓😓😓 hakan yaqonawa sharukh khan da fans nasa rai. Sharukh khan yaso shima yasawa karensa suna aameer khan ammma matarsa gaurii ta hanasa

Ance sun shirya ammafa bakaman yadda suke da sallu bhai ba gaskiya

6, AJAY DEVGAN:-. Ajay devgan yatsani SHARUKH KHAN tun a 90s. Nasan cewa kunsan dalili ( KAJOL)
Sharukh khan da KAJOL sunkasance abokai tun a film din su na farko bazigaar 1993 Bollywood best couple kenan, ajay bayason ganinsu atare ammma haka yahaqura,
Gabarsu taqara tsananta ne alokacin da ajay zai cire film din sa na son of sardaar yayin kuma srk zai cire jabtak hai jaan,, srk yaje yakame yafi yawa daga cikin Hall dinda ake sakin finafinai wannan yasa gabarsu taqara ta'azzara

7,SIRISH KUNDAR AND FARAH KHAN:- farah khan ta kasance qawar sharukh khan haka kuma mijinta SIRISH KUNDAR ya kasance abokin SHAHRUKH KHAN abokantakansu yasamu tangarda tun lokacin da srk ya mari SIRISH KUNDAR a wurin wani party

8, ARJUN RAMPAAL:- arjun RAMPAAL da SHAHRUKH KHAN sun kasance aminan juna domin sun shaqu matuqa 

The trouble between their friendship began when srk cut down some scenes of arjun RAMPAAL in his movie RA one, the film bombed at the boxoffice and srk gave the blame of ARJUN RAMPAAL as he could be replaced with any better ACTOR, and this incident broke ARJUN RAMPAAL heart and their friendship ended in a bitter note,,

Anan mukazo qarshen maqiya king

Shin yanxu maqiya ko masoyan wani jarumi kukeso kusani

2 Comments

Post a Comment