*_Tambaya ta (356)_*
:
_Manene hukuncin wani ruwa dake fitowa Mace kafin ta haihu, Shin idan yafito zata dena Sallah ne kokuma zata cigaba dayin ibadunta??_
:
*Amsa*
:
_Idan Mace taga wani ruwa yafito mata kafin tahaihu koda kuwa tana cikin naƙudane taganshi yafito to hukuncin tsarkine akanta, danhaka zataci gabane da yin ibadunta kamar yadda tasaba, amma anabuƙatar idan tazoyin kowacce Sallah sai tasake alwala, saidai abisaga magana mafi inganci wannan ruwan ba najasa bane ruwane maitsarki, danhaka koda yataɓa jikinta ko tufafinta badole bane sai tawanke, Saidai fitarsa yana karya alwala,_
:
_Amma idan yakasance Jinine kaɗai tagani yafito mata, kokuma jini ahaɗe da ruwa, to dangane da wannan Mas'ala ansamu Saɓanin Malamai akai tareda maganganu kamar guda uku,_
:
_*→(1)--Ƙauli na farko shine,* Mazhabin *HANABILA* suntafi akancewa idan yakasance Mace taga jini kokuma ruwa ahaɗe da jini yafito mata kafin ta haihu da kwanaki 3, ko 2, ko 1, kokuma ƙasa dahaka, Sannan kuma alokacin da jinin zaizo akwai alamun naƙuda atare da Matar, sukace to shima hukuncinsa ɗaya da *Jinin-Biƙi,* danhaka Mace zata dakatar da ibada yayinda taga yafito, Saidai kuma sukace jinin da yazo kafin haihuwa Mace bazata haɗa lissafi dashiba acikin ƙirgen kwanakin *Jinin-Biƙintaba,* zatayi lissafine kawai da jinin dayafito bayan ta haihu, amma idan yakasance *Mai-Ciki* taga jini yazomata kuma ba acikin naƙudar haihuwa takeba kokuma ya kasance ansamu *tazara (tsawon lokaci)* tsakanin zuwan jinin dakuma haihuwarta kamar tazarar sati guda ko wata ɗaya kokuma sama dahaka sukace wannan kam ba *Jinin-Biƙi* bane jinin cutane kawai, danhaka Mace zataci gaba dayin ibadunta,_
:
_*→(2)--Ƙauli kuma na biyu shine,* Mazhabin *HANAFIYYA* dakuma *SHAFI'IYYA* suntafine akan cewa idan Mace taga jini yafito mata kafin tahaihu koda kuwa acikin naƙuda take sannan koda alokacin da zata haihune indai Jaririn bairiga yafito wajeba taga wannan jinin, sukace to jinin cutane kawai hukuncinsa ɗaya da *Jinin-Istahadha,* danhaka kenan bazai hanata yin dukkan ibadartaba,_
:
_*→(3)--Ƙauli na uku shine,* ra'ayin da Mazhabin *MALIKIYYA* suka tafi akansa cewa idan Mace taga jini yafito mata kafin haihuwa sukace to kawai *Jinin-Hailane,*_
:
_Saidai Maganar da wasu daga cikin *Malamai* sukafi rinjayarwa itace *Ƙauli na farko wanda Mazhabin HANABILA* sukatafi akansa, danhaka kenan idan Mace taga jini yafito mata kafin tahaihu to indai tana cikin naƙudane sannan kuma ba'awuce kwanaki uku ba ko ƙasa da haka sai tahaihu to wannan jinin hukuncinsa ɗaya da *Jinin-Biƙi* bisaga maganar datafi inganci,_
:
*_※(шαʟʟαнυ-тα'αʟα α'αʟαмυ)※_*
*_ωαηαη sнιηε gωαяgωαdoη ɗαη αвιηdα ιʟιмιη мυ dαкυмα вιηcιкεηмυ үαкαι zυωα gαяεsнι, dαηнαкα ιdαη αηgα ωαηι кυsкυяε αcιкιη αвιηdα мυкα яυвυтα тo αηα'ιүα ғαɗαкαя dαмυ мυgүαяα, тαяεdα кαωo нυננα мαι ƙαяғι:_*
:
*_Doмυп пεмαп ƙαяıп вαчαпı sαı αdυвα шαɗαппαп ʟıтαттαғαı καмαя нακα:_*
*_↓↓↓_*
:
*"كشاف القناع" (1/219)*
:
*"شرح العمدة" (1/514)*
*"الشرح الممتع" (1/405)*
*_""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""_*
*Daga Zaυren*
*Fιƙ-нυl-Iвadaт*

*_→AMSAWA←_*
*Mυѕтαρнα Uѕмαи*
*08032531505*

_*Doмιɴ ѕнιɢα ѕнαғιɴмυ dαкє ғαcєвooк ѕαι αѕнιɢα wαɴɴαɴ lιɴк кαwαι αyι ""lιкє""👇🏾*_
:
https://m.facebook.com/fiqhul.ibadat/