_*Tambaya ta (391)*_
:
_Shin ko ya halatta Mace tayi *Kāsuwanci* alokacin *Sallar Jūma'a??*_
:
*_Amsa_*
:
_Kamar yadda akasani cewa harāmunne ayi *Kāsuwanci* a lokacin da Liman zai fara *Khuɗubar Jūma'a,* saboda *Aʟʟαн(ﷻ)* Yana cewa:_
*"يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلَاةِ مِن يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَىٰ ذِكْرِاللَّهِ وَذَرُوا الْبَيْعَۚ……"*
*_MA'ANA:_*
*_Yā ku waɗanda kukayi Īmāni idan anyi ƙira zuwaga Sallar (Jūma'a) to kutafi zuwaga ambaton Aʟʟαн(ﷻ) (Sallar-Jūma'a) kuƙyāle Kāsuwanci……_*
:
_To amma wannan haramci tare da wajabcin tafiya *Masallāci* yāshafi iyākar Mutānen da *Sallar-Jūma'a,* ta wajaba akansune kaɗai._ amma Mutānen da *Sallar-Jūma'a,* bata wajaba akansuba kamar:
:
*_→Bāyi,_*
*_→Mātā,_*
*_→Matafiyā,_*
*_→Maras-Lāfiyā,_*
*_→Yārā-Ƙanānā,_*
:
_To su waɗannan *Mutāne* da makamantansu māsu hukunci irin nāsu, abisa haƙƙinsu dama su *Shari'a* bata ɗōrā musu nauyi na wajabcin zuwā *Masallāci-Jūma'a ba,* danhaka anan su yāhalatta masu irin wannan uzuri suyi *Kāsuwanci* atsakaninsu alokacin da'akeyin *Sallar-Jūma'a,*._
:
_To amma idan yazamana ɗaya daga cikin masu ƙulla *Kāsuwancin* *Jūma'a* ta wajaba akansa ɗayan kuma *Jūma'a* bata wajaba akansa ba, to shi wanda *Jūma'ar* ta wajaba akansa harāmunne yayi wannan cinikayya, shikuma wanda *Jūma'ar* bata wajaba akansaba to *Makarūhine* yayi wannan cinikayyar, wasu *Mālaman* sukace shima harāmunne akansa bawai *Makarūhiba,* domin yāyi taimakekeniya da *Sabon Aʟʟαн(ﷻ)* ne, kuma *Aʟʟαн(ﷻ)* Yace:_
:
*"وتعاونوا علي البر والتقوي ولا تعاونوا علي الإثم والعدوان"*
*(سورة المائدة/2)*
*_MA'ANA:_*
*_Kuyi Taimakekeniya akan biyayya ga Allah(ﷻ) dakuma tsoronsa, amma kada kuyi Taimakekeniya akan Sāɓawa Allah(ﷻ) dakuma Ƙiyayya (dajunanku):_*
:
*_※(шαʟʟαнυ-тα'αʟα α'αʟαмυ)※_*
:
*_ωαηαη sнιηε gωαяgωαdoη ɗαη αвιηdα ιʟιмιη мυ dαкυмα вιηcιкεηмυ үαкαι zυωα gαяεsнι, dαηнαкα ιdαη αηgα ωαηι кυsкυяε αcιкιη αвιηdα мυкα яυвυтα тo αηα'ιүα ғαɗαкαя dαмυ мυgүαяα, тαяεdα кαωo нυננα мαι ƙαяғι:_*
:
*_Doмυп пεмαп ƙαяıп вαчαпı sαı αdυвα шαппαп ʟıттαғı καмαя нακα:_*
*_↓↓↓_*
:
*"الْـمُـغْـنِـي لإبـن قـدامـة" (2/73)*
:
*_▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂_*
*Daga Zaυren*
*Fιƙ-нυl-Iвadaт*
*_▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂_*
*_→AMSAWA←_*
*Mυѕтαρнα Uѕмαи*
*08032531505*
*_▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂▂_*
_*Doмιɴ ѕнιɢα ѕнαғιɴмυ dαкє ғαcєвooк ѕαι αѕнιɢα wαɴɴαɴ lιɴк кαwαι αyι ""lιкє""👇🏾*_
:
https://m.facebook.com/fiqhul.ibadat/