*Assalamu Alaikum*
.
.
*Tambayata 4,491:*
=
Mene ne hukuncin irin wannan abinda akeyi arubuto saqo ace dan Annabi muhammadu ko dan qaunarka da annabi dasauransu katura zuwa gawasu gruop wasuma sai sunfidi adadinsa sannan suce katura
Kamar wannan
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
°
Dan kaunarka da Annabi MUHAMMADU S.A.W Tsaya Kakaranta, Kuma katurawa "Yan Uwa
Allahumma salli ala MUHAMMADIN wasallim
Dan Hasken Fuskar ANNABI (S.A.W) Turawa Hroups 7 Mutane 10
Ya ALLAH Dan Salatin nan Mai Girma, Kayimana Lamunin Ziyarar ANNABI S.A.W. na ANNABI S.A.W Yace Ameen
=
=
=
Amsa
=
_Toh wannan zunzurutun jahilcine kawai sannan kuma yin hakan babu shakka bidi'ane kamar yadda muka dade muna fade. Kawai kokarine irinna yahudawa sukeso su batarda musulmai sesuke rudar jahilai da irin wannan domin shi jahili abu mekyau a wajenshi shine wanda zuciyarsa ta kawata masa amma shi jahili baya aiki da ka'idarnan ta me Ahalari cewa baya halasta ga musulmi ya aikata duk wani aiki face seyasan hukuncin Allah acikin aikin. To su jahilai kawai zukatansune suke kawata musu wannan abun sesuke ganin burgewace kuma abu mekyaune sukeyi amma karin bayani akan wannan seka duba Littafin Ahkamul Jana'iz can cikin mukaddimar littafin babin bidi'a. Allah ta'ala ya tsaremu******_
=
=
Allah Yasa mudace
.
*DAGA ZAUREN*
.
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة*
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
.
Yau
29-01-1440
09-10-2018
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
.
Subhanak Allahumma b wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaikai