WASAN MA'AURATA

🏈📡WASAN MA'AURATAH😍😍🏈
.
👉📡Wata matar aurece tayi tunanin cewa bari ta gwada mijinta ta gani idan ta fita bada izini shi ba wane mataki zai dauka?😄😄
.
👉👉👉Sai ta samu biro da takarda ta rubuta kamar haka:
👇👇👇
"Na gaji da zama dakai gaskiya na tafi gidan mu Allah ya hada kowa da👉👉 rabonsa😄😄"
 
👉📡Bayan ta gama rubutawa saita ajiye takardar a kan tebur, ita kuma ta shiga karkashin gado ta boye.
.
Da mijin ya dawo sai ya duba bai ga matarshi ba, can sai hankalin shi ya kai kan takardar data ajiye kan tebur, ya dauka ya karanta, sai yayi😃😃😃 murmushi, ya zauna kan kujera yayi hamdala, ya zaro wayarshi daga aljihu yayi kira 📲 yace" Baby na yau ina da labari me dadi, soyayyarmu ta samu cigaba, na dawo wannan sakarar matar tawa wai ta tafi👉👉 gidansu, saboda haka mun huta da kama hotal, kishirya yau a gidana zamu kwana"
.
👉Bayan ya gama wayar ya dauko🏈 biro shima yayi rubutu a jikin takardar ya fice daga gidan😃😃
.
👉Matar tashi ta fara zubar da 😢😢 hawaye daga inda take a boye, data tabbatar ya fita daga gidan saita fito idanunta jawur zuciyarta cike da kunci da kuma dana sanin me yasa tayi abinda tayi?
.
👉Ta kai hannu ta dauko takardar da shima mijin nata yayi rubutu, ta karanta sakon daya rubuta kamar haka👉 "Baki iya ßuya ba, kin bar kafarki ta leko waje, ina shigowa na ganki, na manta ban siyo biredin da zamu sha shayi bane, ina zuwa"😩😩 IDAN KECE MATAR YAXAKIYI????? Inajinku Matan zamani
Post a Comment (0)