ZANCEN GASKIYA DAGA BAKUNAN MUTANEN KIRKI MAGABATA

ZANCEN GASKIYA DAGA BAKUNAN MUTANEN KIRKI MAGABATA


-Sardaunan Sokoto yace: Idan mutanen arewa sukayi wasa sai mun zama bayi a kasarmu ta haihuwa

-Sheikh Abubakar Mahmud Gumi yace: Idan bamuyi karatu ba za'a dinga binmu har gidajenmu ana kashemu

-Sheikh Ja'afar yace: matsalarmu mu mutanen arewa shine zaman munafurci, son-kai da son mulki, kowa ya samu yaci shi da 'ya'yanshi da matanshi da kannen matansa

-Sheikh Albaniy Zaria yace: Babban matsalar musulmin arewa shine rashin hadin kai, da gayya makiya suka zuba kudi suka farraka hadin kan musulmi saboda ta nan ne za'a samu ikon cin nasara akan mu

Zamu iya yarda da abinda suka fada idan mukayi la'akari da abubuwan da suke faruwa a arewa

Allah Ka jikansu da rahama #islam #muslim #alfalahtv a ziyarci www.alfalah.tv
Post a Comment (0)