ABUBUWAN DA SUKE ƘARAWA MACE NI'IMA

🇪🇬 *Doctor mata* 🇪🇬
    *matan albarka*
            *group*
   *08080468731*

🚑 *ժօςԵօɾ ʍɑԵɑ ԵɾɑժíԵíօղɑӀ ʍҽժíղíςҽ ςҽղԵҽɾ* 🚑
        *ɦɛaɖզʊaʀtɛʀ ʏօʟa*
               *07034792569*
        
          *ɨռstaɢʀaʍ*
   *Doctor mata egypt*

*ʄaċɛɮօօҡ քaɢɛ*
   Gargajiya Medicine

🇪🇬 *ABUBUWAN DA SUKE KARAWA MACE NI'IMA*

ku sani cewa wadannan abubuwan da zan lissafo suna da matukar muhimmanci da amfani ga jikin mace hade da samun karin ni’imar sune kamar haka

🇪🇬 *Tuffa (Apple)* matsayinta a jikin ki zai kara miki ni’ima a jiki har kasauki kuma jikinki ya ringa laushi yana kyau ba kamar wasu matan ba inka taba jikinsu ka ji tauri.

🇪🇬 *Ruwan abarba*
Shi ma yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma.

🇪🇬 *Rake* 
Shi ma yana karawa mace ni’ima kuma yanada amfani matuka a jiki, yanda yake da zakinan da ruwa to haka mace zata ringa jin ni’imarta na karuwa.

🇪🇬 *Aya*
Shi ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula-bulanan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima kubar rainata hakama kunun aya idan yaji madarar peak.

🇪🇬 *Zaitun*
man zaitun yana magunguna da yawa to anaso ki ringa shafashi ajikinki yana gyara fata dasaka sautsi jiki, hakama yanada kyauki dinga shafawa a gabanku, yana saka laushi hakama idan mai gida yana iya shafawa.

🇪🇬 *Bawon Bagaruwa*
Shi kuma wani sirri ne wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar sabuwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar yanda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

🇪🇬 *Tsumi*
akwai tsimi mai kyau da mara kyau mara kyau yana tsinka jikin mace wata har jini yake sata na ba gaira ba dalili. Ga hadin tsumi ki yi da hannun ki yafi kyau ki nemi sasaken baure, kananfari, zuma, citta, mazarkwaila. Za ki tafasa sasaken baure ya dahu sosai sai ki daka kanumfari me yawa da citta yar kadan ki zuba akai, ki saka mazarkwailan da zuma amma zaki cire icen kafin ki zuba hadin, sai ki sauke ki dinga sha daidai kima idan ya huce.

🇪🇬 *Ku samu zogale ku wanke shi ku nika shi tare da dabino da kuma kwakwa sai ku tace kusa zuma tare da madara sai ku saka ya yi sanyi bayan kungama sallar magrib sai ku sha*

     🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą*🇪🇬
     💻 *08080468731*

🇪🇬 *MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA*

🇪🇬 *Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace вa, ιnѕнa allaн хaĸυ ѕaмυ вιyan вυĸaтa*

🇪🇬 *Girman hips duwawu ku gwada magungunanmu domin kuga yanda duwawunku zasu koma*

🇪🇬 *Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya ĸare ιnѕнa allaн хaĸυ ѕaмυ вιyan вυĸaтa*        

      🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧa* 🇪🇬
       💻 *08080468731* 

🇪🇬 *MALLAKA*
*Akwai mallakar miji akwai na farin jini*

🇪🇬 *akwai maganin da zaisaki kiba sosai kiyi jiki*

🇪🇬 *akwai na sliming wanda zaki rage tunbi da jiki*

🇪🇬 *Akwai maganin family planning na gargajiya*

🇪🇬 *akwai Maganin karin ne'ima kiji ruwa a jikin ki sosai*

🇪🇬 *akwai hadin gyaran HQ* 

🇪🇬 *Akwai ingantaccen matsi wanda zaisa gabanki ya matse sosai kamar baki taba sanin namiji ba a rayuwarki*

🇪🇬 *akwai magungunan karfin maza da rashin saurin release akwai na karfin azzakari*

🇪🇬 *Akwai matan da basa sha'awar saduwa sannan sunajin zafi lokacin jima'i*

🇪🇬 *Kuzo mu taimaka maku insha allahu zakuga amfanin magungunan mu*

🇪🇬 *Muna gyaran amarya complete ѕeттιngѕ*

  🚑 *ɖơĆŧơř mąŧą тradιтιonal mɛɖıĆıŋɛ Ćɛŋŧɛř ყơٳą*🚑

      🇪🇬 *ɖơĆŧơř mąŧą*🇪🇬
            💻 *ɯɧąŧŞąקק*
           *08080468731*

          📲 *Ćąٳٳ ŋųmცɛr*
               *07034792569*


Post a Comment (0)