kuskuren da muke aikatawa yayin tsarki:-duk kan ibada bata yiyuwa saida tsarki shi kuma baya yiyuwa saida ruwa mai kyau amma mafi yawancin mu kukan yi kuskure yayin yin tsarkin kamar haka mukan shiga wanka bayan mungama sai muyi tsarki dara gowar ruwan bayan ruwan ya hadu da sabulu yafara kan shin sabulu ruwan daya canxa kanshi KO yacenza Kala baya tsarki kuma bayan da za ayi ayi wanka batare da ruwan launin SA ya cen zaba. Wasu in lokacin sallah yayi sanda sukayi wanka saisuyi tsarkin da ruwan wankan sannan suyi auwala da mai kyau wasu kuma dama sunriga sunyi wankan kafin lokacin sallah kuma sunyi amfanida ruwan wan kan sunyi tsarki ana kiran sallah inbasajin fitsari kwai sai suyi auwala suyi sallah alhalin ruwan dasukayi amfani dashi ya gurbata da sabulu.*fita itace duk lokacin da zakayi wanka katanadi ruwan tsarkin ka abuta daban saboda karsabulu ya gubata makaruwan*Dan Allah duk Wanda yasami sakonnan ya isarwa Yan uwa musulmai