ILIMIN WASU GIRKE-GIRKE DAGA IBTISAN KITCHEN

🍦🍕🍝🥪IBTISAN KITCHEN 🍦🥪🍝🍕🥪🍝🍕

LEMUN KARAS

Lemon KarasAbubuwan had
Cittah
Sugar
Yanda ake hadaw zaki wanke karas dinki ya wa sosai sai ki yanka ka bilenda.
Sai ki wanke citta itama kiyanka kanana ki zuba bilenda kisa ruwa ki markada da karas dinki, yayi laushi.
Sannan sai ki tace kisa sugar da flavour. Ki juya sosai sai ki sa a firi sanyi.
Shi karas yanada kyau sosai wajen kara laf

AWARA WAKEN SUYA

Abubuwan  hadawaWaken soya
attarugu
albasa
ruwan tsami ko dan tsami
dandano
Yadda ake hadawaDa farko zaki jika wakenki idan ya jiku, sai ki kai a markado miki.
Idan an kawo daga markade sai ki dan diga manja aciki, ki dan kara ruwa saiki tace.
Idan zuba a tukunya ki dora a wuta.
Sai ki dauko attarugunki ki jajjaga ki yanka albasa.
Ki dinga kula awararda ki ka dora idan ya fara tafasa saiki dauko ruwa tsaminki ki zuba a ciki, za kiga duk ta hade jikint
Sai ki zuba albasa da attarugu d dandano aciki, idan ta dan kum dahuwa saiki samu abin tata ki juye awaran a ciki k daure shi sosai ki samu abu mai nauyi ki danne ta ko kuwa ki rataye yadd ruwan zai dige daga jikin awaran
Idan kin tabbatar ruwan ya gama digewa sai ki dora mai

Assalamu alaikum Warahamatullahi Uwargida  da fatan kina cikin koshin lafiya da farin ciki Allah yasa haka amin. A yau na kawo muku yadda ake yin Pazza da kuma kayan hadi a shakaratu lafiya.Kayan Hadi
•    Filawa   • Gishiri    • Yis•    Man zaitun    • Manshanun kanti (Cheese)•    Mayonnaise   •Kayan kamshi•  Tumatir da farar albasa da koren tattasai•    Tsokar\ kazaYadda ake yi:-
Da farko za a jika yis da ruwan dumi kamar tsawon minti 10, sai ki zuba gishiri da man zaitun. Sannan sai ki kara filawa a cikin wannan ruwan yis din ki kwaba har sai ya yi tauri. Idan ma kika ji shi ya yi ruwa ko lauashi sosai sai ki kara fulawa don yayi tauri. Daga nan sai ki rufe ki bar shi ya hau zuwa mintina 30. Idan ya hau (kumbura) sai ki sami farantin gashi ki juye filawar a ciki sannan ki sanya a cikin oben ki gasa ki bar shi tsawon mintuna biyar.  Ana sai ki yanka tumatir da farar albasa da koren tattasai kanana. Sai ki koma wurin fulawarki ki duba idan ta gasu sai ki fito da ita. Sannan ki d

Tuwon Shinkafa da miyar Agushi

May 29, 2018

Abubuwan hadawaShinkafa na tuwo  (gwargwadon yadda ake bukata)Agushi
Tattasai 3
Attarugu 3
Albasa 1
Nama 1/2
Kifi 3
Maggi 6
Mai
Tafarnuwa 3
Gishiri
Ledan kulla shinkafar
Yadda ake dafa tuwon shinkafarDa farko zaki dora ruwanki awuta
Sai ki wanke shinkafarki ki tsaneta sosai kidan baza tasha iska
Idan ruwan ya tafasa sai ki kawo shinkafarki ki zuba ki dan motsa da muciya saiki rufe kibashi minti ashirin
Idan yayi sai ki tukeshi ki kawo leda kina kullawa
Yadda ake dafa miyar agushiDa farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wuta
Idan ya yi sai ki kwashe ki zuba mai da kayan miyanki da ki ka markada sai ki rufe
Idan ya dan soyu sai ki zuba ruwan tafasashen nama kisa maggi, da gishiri, da nama, da tafarnuwa, da agushi sai ki rufe ya samu kamar minti biyar
Idan yayi zaki ji yana kamshi sai a sauke a ci da tuwon shinkafa
A ci dadi lafiya.Miyar Hanta: Yadda ake dafawaAbubuwan hadawaHanta rabin kilo
Attarugu 4
Tattasai 3
Albasa 2
Maggi 5
Gishiri
Citta 3
Tafarnuwa 2
Kori (Curry)

Yadda aDonut

 hadawaFalawa kopi 3 
Bota 1
Kwai 3
Mangyada
Suga rabin kofi
Gishiri rabin cokali
Yeast cokali daya
Baking hoda cokali 1
Yanda ake hadawaDa farko zaki tankade fulawarki a kwano mai fadi.
Sai ki sa yeast da baking hoda ki juya, sai ki sa bota ki yi ta juyawa ya hadu da fulawan sosai.
Sai ki fasa kwanki ki zuba ki juya ya hadu da fulawan.
Sannan sai ki zuba suganki a ruwan dumi ki juya sai ki zuba a fulawar ki kwaba da dan gishiri.
Idan yayi sai ki rufe ki sa a rana yayi kamar minti arba'in.
Sai ki duba idan ya tashi sai ki dora kaskonki a wuta kisa mangyada.
Sai kuma ki kawo gwangwanin madara na ruwa don ki samu yayi rawun sai ki sa a paranti ki dinga murzawa kina sa wannan gwangwanin kina fitar da rawun din donut dinki, kuma ki na sawa a mai kina soyawa, hakan zaki yi tayi harki gama.
Na gode.DOUGHNUTINGREDIENTS:
1. Flour Loka, kwano, mudu biyu
2. Butter Simas 1
3. Sugar gwangwani 5
4.Yeast ko wane loka tea spoon cokali biyu idan na qulli ne na 20 naira 
5. Egg 8
6. Baki
SH

KUNUN TSAMI

Kunun tsamiya dai daya ne daga abincin bahaushe a kasar hausa wanda akasari aka fi amfani da shi ko in ce aka fi shan sa da zarar hantsi ya dubi ludayi lokacin walaha ( hantsi ) mafi lokuta yayin aikin gona, bikin aure, suna kai har ma da makwalla-makwalla. Kunun tsamiya dai abin sha ne mai kauri wanda ake yin sa da garin gero, tsamiya da tafasasshen ruwa. Ana yi masa gaya ta hanyar kwaba garin yayi dan tauri-tauri sai a jefa cikin tafasasshen ruwan nan. bayan an kwaba garin da jikakken ruwan tsamiya sai zuba shi a masaki (kwarya babba) a dama shi ruwa-ruwa kauri-kauri sai a kawo wannan tafasasshen ruwan na kan wuta a zuba a cikin damamaman garin nan mai ruwan tsamiya sai a juya da babban ludayi za a ga yayi kauri kirtib. Shi yasa bahaushe ya ke masa take da cewa KUNU NA TSULA TSAFIN MATA.

SH🥪🍝🍕🥪🍝🍕IBTISAN KITCHEN🍦🍦🍦🍦🍦

YOGHU

,madarar gari rabin kwano
nono maras tsami small cup
ruwa
,
Dafarko zaki samu tukunyarki mai kyau kizuba ruwa kidora kan wuta su tafasa saiki barshi ya huce kadan idan sun huce saiki douko madara kirinqa barbadawa kina damawa harya danyi kauri (karki bari yayi gudaji)saiki dauko nonon mai kauri kuma mara tsami shima kirinqa zubawa kina motsawa idan kingama saiki rufe ki ajiye wuri mai dan dumi kibarshi kamar 4hr after 4hr saiki bude madarar zakiga tayi kauri saiki zuba sugar da flavour ki motsa ya motsu saiki zuzzuba acikin mini roba kisa a fridge yayi sanyi sai abawa maigida

SHARE

 POST A COMMENT

READ MORE

JUICE DRINK
🥪🍝🍕IBTISAN KITCHEN🍕🍝🥪🍕🍝🥪

Lemun citta da lemun tsami

Abubuwan hadawa
Lemun tsami 6
Citta 3
Suga
Abin kanshi (filabo)
Yadda ake hadawa
Da farko za ki wanke lemunki sai ki yanka ki matse ruwan a roba mai kyau.
Sai ki wanke citta ki goga da abin goga kubewa sai ki sa ruwa.
Sai ki tace da rariya mai laushi ki hada da lemon tsaminki
Sannan ki zuba sugar da abin kamshi ki juyashi sosai .Sai ki sa a jug ki sa kankara ko kisa a firinji.
A sha dadi lafiya. Na barku lafiya, sai haduwa na gaba in Allah Ya yarda.Lemun Abarba da Kwakwa  
Abubuwan hadawaAbarba  (madambaciya 1)
Kwakwa  (babbah 1)
Madara ta ruwa (1)
Sukari kadan  (idan kina bukata)
Abin kamshi (flavour)mai kamshin abarba da kwakwa
Yadda ake hadawaDa farko Uwargida  za ki wanke abarbanki kuma ki yanka kanana sannan ki zuba a blenda ki markada
Idan ya markadu sai ki tace ki ajiye a gefe
Ki fasa kwakwarki itama ki yanka kanana ki markada blenda
Idan ya yi sai ki tace akan ruwan abarbar
Sai ki zuba madara da suga (idan da  bukatar suga din) da abin kamshi
Sai ki …

🥪🍝🍕IBTISAN KITCHEN🍕🍝🥪CAKE
CAKE
INGREDIENTS:•Flour rabin loka/mudu
•Butter simas 2
•Kwai 15
•Sugar gwangwani 2
•Baking powder cokali daya table spoon 
•Flavor quater tea spoon.
PROCEDURE:
Ki sami kwano ko roba ki zuba Butter dinnan duka sai ki zuba Sugar, ki juya su ki yi ta buga shi domin Sugar din ya narke.
Daga nan sai ki zuba kwai ki yi ta buga shi sosai, idan kina da Mixer ma zai fi haduwa sosai.
Sai ki zuba flour da baking powder da flavor ki yi ta bugawa, har sai kin ga ya hade. Wasu kuma suna zuba flavor da baking powder a flour kafin su juye.
Sai ki sami murfi ki rufe, ki je ki kunna oven, idan gwangwanin cake kike dashi sai ki shafa Butter ko Mai, idan kuma cup cake kike dashi to sai ki zuba kwabin ki sa a Oven ki gasa.
Note: Flavor na gari zaki yi amfani dashi, sannan idan kika cika domin kiyi gwaninta toh zayyi caccaki a saman cake din.
Sannan Baking Powder din na gwangwani zaki yi amfani dashi, ba na roba ba, domin shine zai sa ya tashi sosaALKAKI

INGREDIENTS:
1. Alkama mudu ďaya
2. Sugar gwangwani 6
3. Nono na shanu 
4. Man shanu ďanye 
5. Butter simas rabi
6. Mai kwalba biyuA sheqe alkama a cire dukkan dattin ko a wanke a baza shi a rana ya bushe. Sai a kai babban inji a mishi 'barjin fate idan aka dawo dashi a bude tsakiyar alkaman a kwanon kwabi a juye nonon shanu, butter, man shanu, sai a murje shi da kyau ya hade. Sai a zuba ruwa amma kwabi zaki mishi mai qarfin gaske yanda zai hade da kyar, Sai a rufe shi ya kwana.Idan kika tashi da safe sai ki jiqa kanwa, ki rinqa yayyafa masa kina hadashi kina bugawa. Har sai kin diba a hannun ki kin masa naďin alkaki kin ga bai karye ba. Wato kin yi tsaho dashi kin murza duka bai karye ba. Kin ga ba qaramin bugu zaki masa ba. Ba a jibga masa ruwa sam, yayyafa masa zaki rinqa yi kina buga shi.
Sai a zuba sugar a tukunya, a zuba ruwa kamar kofi uku a ďaura a wuta. Idan mai buqatar sugar alkakin ya rinqa ďiga ne bayan ya gama shiga cikin sa sai ki saka tsamiya kwaya đaya ko table spo…🥪🍝🍕IBTISAN KITCHEN🍕🍝🥪

KOSAI

Abubuwan hadawa
Wake kofi 3
Maggi
Gishiri
Kayan kamshi
Man gyada
Attarugu
Albasa
Tattasai

Yadda ake hadawa
Da farko uwargida za ki wanke wakenki ki cire hancin ya fita tas. Sai ki jika shi kamar na minti goma.
Idan ya jika sai ki zuba attarugu da tattasai, sai ki yanka albasa ki bayar a kai markade.
Idan ankawo sai ki zuba maggi da gishiri da kayan kamshi.
Sai ki dauko ludayi mai kyau babba sai ki ta bugawa, ya bugu sosai.
Anan sai ki dora manki a wuta. Idan ya yi zafi, sai ki sa karamin ludayinki ki na diba ki na sawa a manki kadan kadan har ki gama, ammafa ki tabbatar ki nayi ki na bugawa.
Za’a iya ci da kunu ko koko ko daim

WAINAR SHINKAFA

May 29, 2018

KAYAN HADIFarar shinkafa
Yis
Sikari
Gishiri
Albasa
Yadda ake sarrafawa1. Da farko za a wanke farar shinkafa a markada ta, ba lallai ne sai ta jiku ba sosai.2. Sai a zuba yis da sikari da gishiri dai dai misali, sai a kada shi sosai.3. A sanya shi a rana ya tashi, sai a yanka albasa kanana kanana a ciki4. Za a iya zuba dafaffiyar shinkafa a ciki, amma sai an ga dama5. A soya shi da mai a tanda

KOSAN DOYA🍕🍝🥪🍕 IBTISAN KITCHEN

KAYAN HADIDoya
Kwai
Nama
Fulawa 
Albasa 
Attarugu
Gishiri 
Maggi*YADDA ZA'A HADA*
Ki fere doya ki dafa ta sai ki daka sama sama ko kuma ki murmushe sannan ki samu albasa da attarugu ki jajjaga ki hada da doyarki da kika daka ki sa maggi da gishiri, ki tafasa nama ki jajjaga a turmi ki kwashe ki zuba a ciki ki juya sosai sai ki dinga mulmulawa kina tsomawa a ruwan kwai sai ki jefa a fulawa ki saka a cikin man gyada mai zafi ki soya shi, idan yayi brown sai ki kwashe daga cikin man gyadan,,wannan girke kam ba za'a bawa yaro mai 'kiwiya baYadda ake Samosa
Abubuwan hadawaFulawa (flour)
Kwai
Nama
Maggi
Onga
Kori (Curry)
Gishiri
Man gyada
Attarugu
Albasa
Karas (carrot)
Baking powder
Yadda ake hadawaDa farko zaki wanke namanki ki tafasa shi da albasa da maggi da gishiri da dan korinki. Ki yi shi tamkar danbun nama.
Sai ki goga karas din ki, ki kuma soya shi
Sai ki zuba fulawarki a roba ki saka baking powder da dan gishiri ki kwaba. Ki murza ta murzu sosai ta yi fadi.
Sai ki rika …

SHARE

 POST A COMMENT

READ MORE

Miyar Zogale

May 28, 2018

Abubuwan hadawa
Zogale bushasshe
Nama
Maggi 5
Albasa 1
Attarugu 4
Gyada (dai dai misali)
Cittah
Tafarnuwa
Yadda ake hadawa
Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wuta ki tafasa
Sai ki gyara zogalenki ki ajiye a gefe ki jajjaga attarugu da albasa da tafarnuwa da cittah ki a jiye a gefe.
Sai ki duba namanki idan yayi saiki zuba jajageggen attarugun ki kara ruwa kisa maggi da gishiri dan kadan sai ki rufe yayi kamar minti biyar.
Idan yayi sai ki zuba zogalen kirufe yayi minti biyar shima sai ki zuba gyadarki ki rufe.
Idan ya nuna zakiji yana kamshi, sai ki sauke.
Ana iya cin miyar zogale da tuwo kowa iri.

Miyar ayayo
🍝🍕🥪🍝🍕🥪

Ayayo
Attarhu da albasa
Fish 
Meat 
Manja
Zaki fatasa nama da kayan kamshi da albasa sai ki juye sauran ruwan naman a gefe, ki Sami ayayo note :Shi ayayo ba a wanke Shi dat why yake da wuyar shaani, sai ki karkade ayayon sosai Zakiji duk kasa kasa dake jiki ya fita ni ina samun tissue ma da dinga gogewa bayan na karkade idan duk dattin ya fita sai yanka kisa a turmi Ki kirba tare da kanwa kadan sai ki kwashe, Ki soya nama sama sama da manya sai ki zuba jajjagen attarhu da albasa Amma Banda tumatir sai ki soya ki tsayar da ruwa dama kin gyara kifi kin wanke Shi kin cire dattin saiki zuba ya dahu da ruwan miyar sanan ki kara ruwan tafashen naman saiki sa maggi da sauransu sanan ki zuba ayayon da kika daka Ki barshi ya dahu sosai son yanada tauri Kuma ba sai Kinsa kanwa ba tunda Kinsa a dakan ayayon, idan tayi saiki sauke anaci da ko wanne tuwo🍕🍝🥪🍕🍝🥪

KUNUN AYA🍕🍝🥪IBTISAN KITCHEN🍕🍝🥪🍕🍝🥪

Tiger nuts are abundant in Nigeria and I used to eat lots of them in my younger years. I have not had them in years till my friend reminded me of these great nuts.How to make Tiger Nuts Milk [Video]Tiger nuts have a nutty milky taste. I can't even imagine anything that tastes like it. Not only do they taste nice, the nuts are jampacked with lots of health benefits.To eat it as a snack, just chew and suck on the chaff then spit out the chaff. Some people swallow the chaff but it is quite difficult for me to swallow. Eat with peanuts (groundnuts) and the chaff will be softer and easier to swallow, this great tip was from Oluwayemisi and it works!If you buy these nuts outside Nigeria, chances are that they will be dry. Soak them in plenty of cold water overnight before attempting to munch on them.Another way to enjoy these nuts is to soak, blend and strain them to get the very delicious and refreshing Tiger Nuts Milk, known as Kunun Aya in Hausa and Horchata de Chufas in Spanish.Ingr…

🥪🥪🍝🍝🍝🍝🍝🍕🍕🍕🍕

🥪🍝🍕IBTISAN KITCHEN🥪🍕🍝

Lemun Abarba da Kwakwa

🥪🍕🍝IBTISAN KITCHEN🥪🍕🍝

Sai ki juya sosai sai kuma ki zuba kankara ko ki sa a furinji tayi sanyi dan tana bukatar sanyi

SHARE

🥪🥪🍕🍝🥪IBTISAN KITCHEN🥪🍝🍕🥪🍝🍕

KUNUN GYADA

🥪🍝🍕🥪🥪🍝🍕IBTISAN KITCHEN🥪🍕🍝

Kunun Gyada is a Northern Nigerian gruel (light porridge) made with raw groundnuts and rice. If you know how to make Akamu (Ogi), then preparing Kunun Gyada will be a breeze for you.How to make Kunun Gyada [Video]You know how for Akamu, we boil water then add to the akamu that has been mixed with cool water? In Kunun Gyada, we boil Groundnut Milk and add to rice blended with cool water. The technique is reversed because the rice is poured into the hot Groundnut Milk but yes, they are quite similar.Ingredients for making Kunun Gyada
150g raw groundnuts (peanuts)
50g soft rice variety
600 mls cool water
Tamarind (Tsamiya) to your taste
Alternative ingredient
Use Icheku (velvet tamarind) or lemon juice if you do not have tamarind (tsamiya).
Tools
To blend it, you'll need a kitchen blender. My blender has 600W power and it does a great job of blending soaked groundnuts (peanuts) and soaked rice.
To strain it you'll need a chiffon cloth or cheese cloth. You can also use a ladies st…
🥪🍝🍕
SHARE
IBTISAN KITCHENDANWAKE

🥪🍕🍝🥪

KAYANA HADIWake
bushasshen rogo
Dawa
Kuka
Kanwa
Yadda ake sarrafawa1. Da farko za a hada wake da rogo da dawa a niko, amma rogon ya fi su yawa2. A jika kanwa a cikin ruwan da za a yi kwabin da shi3. Idan aka niko sai a tankade a zuba kuka a ciki a kwaba da ruwan kanwar4. A dora tukunyar ruwan zafi a wuta, idan ya tafasa, sai ana saka kullin dan waken kanana kanana5. Ana ci da yaji da mai da kwai da tumatir da albasa

SHARE

🥪🍕🍝IBTISAN KITCHEN🥪🍝🍕🥪🍝🍕🍦🍕🍝🥪IBTISAN KITCHEN 🍦🥪🍝🍕🥪🍝🍕

🥪🍕🍝IBTISAN KITCHEN🥪🍝🍕🥪🍝🍕

Post a Comment (0)