THUGS OF HINDOSTAN YA FAƊI


Thugs Of Hindostan ya fadi
____________________________
.
1 kowa yayi ta hasashen wata gagarimar nasara daga hadin nan na AA wato Aamir Khan da Amitabh Bachchan a film din Thugs Of hindostan kuma film din a ranar farko ya nuna haka in da ya kwamuso 50cr ya karya record na film din Happy New Year na SRK amma abin mamaki a rana ta biyu da kyar ya wuce 28cr Anya kuwa zai iya mayar da ko kudin da akayi masa budget?
a nawa tunanin addu'ar Ku ce ta jawo haka in kun tuna watanni 2 da suka wuce kunyi ta yiwa Aamir Khan fatan rashin nasara a Thugs Of hindostan saboda haka wannan laifin kune domin Ku ne kuka jawo haka saboda haka akanku na dora zargi na wallahi sai kuyi murna tunda burin Ku ya cika Aamir Khan zaiyi flop
Post a Comment (0)