Yadda Ake Hadin Garin Kwallon Mangoro Don Magance Ciwon Sanyi

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Kwallon Mangoro Don Magance Ciwon Sanyi

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin kwallon mangoron
* Garin ganyen magarya
* Saiwar raidore (Sanga-sanga)
*Bayani:* ZaKi samu garin ganyen magarya da garin kwallon mangoron da saiwar raidore sai ki hadasu wuri daya ki tafasa ki dunga sha, yana maganin sanyi sosai, in sha Allah.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)